Wasu Fina-Finan India Da Suka Kafa Tarihi

wasu finafinan India da suka kafa tarihi!!!"
.
.
.
.
.
1 Raja Harishchandra 1913 film din India na farko
2 Alam Ara 1931 film din India na farko me magana
3 Kisan Kanyan 1937 film din India na farko me color
4 Dhoop Chhaon 1935 film din India na farko me playback song
5 1942: A love story 1994 first Dolby sound film
6 Apradhi 1931 film din India na farko da aka sanya haske na wucin gadi
7 Sangam 1964 film din India na farko da aka dauka a kasashen waje
8 Awaara 1951 first dream sequence
9 Roop Lekha 1934 film din India na farko da aka fara tuno baya irin tunanin nan d akeyi a film a bada labarin labarin wani abu da ya wuce
10 Marthanda Varma 1933 film din India na farko da aka fara yin sunbata
11 Hanste Aansoo 1950 film din India na farko da aka fara sanya masa dokar na iya manya ne kadai
12 Bhakta Vidur 1921 film din India na farko da aka fara dakatarwa aka hanashi fitowa
13 My dear Kuttichathan 1984 film din India na farko da aka fara yi 3D
14 Taal 1998 film din India na farko da aka fara yiwa inshora
15 Fatma Begum 1926 director farko mace a tarihin Indian cinema
.
.
.
.kun dauka sun kare Ku dan dakata akwai saura
.
.
.
16 Bhanu Athaiya 1983 film din India na farko da aka fara ba Oscar award
17 Seeta 1934 film din India na farko da aka fara ba international award
18 Lage Raho Munna Bhai 2006 film din India na farko da aka fara kallo a united nations
19 Neech Nagar 1946 film din India na farko da aka fara Palme d'Or
20 Naujawan 1937 film din India na farko da aka fara yi me magana amma babu waka ko daya acikinsa
21 Bilat Ferat 1921 first social satire
22 Sivaji Ganesan 1964 jarumin farko da ya fara yin role 9 a film daya. ( ko na manta Ku tunamin zamuyi magana akan wannan )
23 Yaadein 1964 film din India na farko da aka fara yi da jarumi kwaya daya kacal
24 Kismet 1943 film din India na farko da ya fara zama Blockbuster
25 Lanka Dahan 1917 film din India na farko da jarumi yayi role 2 mace da namiji ya fito a Ram da Sita
.
wanne yafi birge Ku??

Post a Comment (0)