YA MATSAYIN WANI YAYI MAKA ISTIKHARA YACE MAKA ABINDA KAKE NEMA BABU ALKHAIRI?

*YA MATSAYIN WANI YAYI MAKA ISTAHARA, YACE MAKA ABINDA KAKE NEMA BABU ALKHAIRI?*
:
DAGA ZAUREN
*HISNUL MUSLIM*
:
*TAMBAYA*
Mallam menene gaskiya mgn a muslinci,wai ace aurenku da wane babu alkhairi,zaka sha wahala,kuma kamar jeka dawo ne,ko ace anyi istikara anga babu alkhairi da dai makaman tansu
:
*AMSA*
Eh wannan bokan shine da da'awar gaibu !
Idan ma yazama dole afada, kamata yayi ace " bakubi tsarin da sharia yabi ba, dan haka zaku sha wahala"
Amma duk wanda yace yama istikhara ko zema, to wannan bokane ko kuma dan uwan boka
:
*Muhammad Auwal Hussain*
 Abu jaafar
:
*Masu buqatan shiga Wannan Zaure na hisnul Muslim suyiwa daya daga cikin wadannan number magana ta whatsApp*
*+2348065523065*
*+2349039510396*
Domin Neman Karin bayani akan wata fatawa sai Ku kira wannan numbar↓
*+2347065588557*
ﺳﺒﺎﻧﻚ ﺍﻟﻠﻬﻢ ﻭﺑﺤﻤﺪﻙ، ﺍﺷﻬﺪ ﺍﻥ ﻻ ﺍﻟﻪ ﺍﻻ ﺍﻧﺖ ﺍﺳﺘﻐﻔﺮﻙ ﻭﺍﺗﻮﺏ ﺍﻟﻴﻚ ،
Kuna iya samun mu ta facebook ta wannan link indanke Qasa
https://mobile.facebook.com/Hisnul-Muslim-667684316700356/?fref=none

Post a Comment (0)