ƘANƘANCEWAR GABA

Copyright BY: Sirrin rike miji
FACEBOOK GROUP: sirrin rike miji
EMAIL: sirrinrikemiji@gmail.com
FACEBOOK PAGE LIKE: sirrin rike miji
WhatsApp: ☏+2348037538596

*🍌 KANKANCEWAR GABA 🍌*
*☞ alamomin cuttukan al'aurar maza •*
☞ ciwon sanyi maza & Mata

☏+2348037538596
☛ www.sirinrikemiji.blogspot.com
☞ sirrinrikemiji@gmail.com

🔞 BAYANI: Muna bukatar a karanta wadannan bayanin kaf sanna ka fahimci menene Matsala ka.

*☞ SHAWARWARI DA MAGANIN □*

www.sirinrikemiji.blogspot.com

🍌 kankancewar azzakarin namiji ya kasu kashi uku kuma kowanne yanada nasa matsalar saidai wani yafi wani.

(1) 🍌 na farko akwai wanda azzakarinsa yake kankancewa ya koma kamar na karamin yaro musamman a lokacin sanyi to amma lokacinda yaji sha awa yana iya mikewa ya girma ta yanda zai iya jima i amma bayan yayi inzali azzakarinsa yana kara kankancewa hakika wannan bashida wata matsala babba saidai idan hakan tana faruwa dakai zan baka shawara ka kasance me tsarki da ruwan dumi amma ba wanda yakeda zafi sosaiba kuma yanada kyau ya zama iyalinka zata iya tayar maka sha'awa bayan inzali.

(2) 🍌 akwai wanda lokacinda baya sha"awa gabansa be kankanceba amma koda yaji sha"awa baya kara girma ma'ana sai dai kawai ya kumbura ya mike babu abinda yake karuwa to wannan shima babu matsala sosai sai dai ya kamata ka rage cin zaki da maiko.

(3) 🍌 wani kuma azzakarinsa yana kankancewa lokacinda bayajin sha awa amma kuma koda yaji sha a wa baya karuwa sosa duk irin sha"awar dayaji baya wuce tsayin 3-inc ko 8-cm wannan irinsa shine ya dace ya nemi magani domin bincike ya nuna namijinda yake gamsarda mace sosai shine wanda azzakarinsa yakai 5-inc ko kuma 10.3-cm kaurin kuma ya kai 3-cm lokacinda yake cikin sha'awa.

*TAMBAYA ME AKAFI BUKATA TSAYI KO KAURI?*

babu sahihin bayani akan wanda yafi gamsarda mace domin kowacce mace da abinda takeso saidai wanda farjinta yake bude tafi bukatar namiji me kaurin azzakari ita kuma wanda take matse take bukatar me tsayi a takaice kowanne yanada matukar muhimmanci a wajen namiji kuma bazaka gane hakanba saika rasa daya daga ciki.

*TAMBAYA SHI NA3 MEYE MAGANINSA?*

kana iya jarrabawa samun yayan gabaruwar hausa ka dakasu sannnan ka tankade ka samu garin habbatussauda ka hadasu kana zuba cokali daya acikin shayi marar madara amma kana iya zuba lifton da zuma..

    *BAYANI NA BIYU ② 🍌*

*ALAMOMIN CUTUTTUKAN AL'AURAR*

Yawan bugawar alamomu sun hada da:

① Zafin qirji (chest pain).
② Juyawar ciki (stomach upset).
③ Kasa, jin kamar zakai amai (dizziness and nausea).
Numfashi da qyar (difficult breathing).
④ Jin kamar ana daddana wasu vangarorin jikinka ciki-ciki, wanda ake kira da (Tingling or numbness in the hands).

⑤ Naman jikin mutum ya riqa zafi kamar wuta (hot flesh or chills).
⑥ Karkarwar jiki kamar wani tsoho wato (trembling and shaking).
⑦ Jin kamar ana fizgar naman jikinka suke ga xa namiji dake xauke da cutar al'aura da ake kira (Penis Disease), suna xaukar lokacin da basa wuce wannan lokacin da basa wuce wannan lokaci domin mutum da yaji irin waxannan alamomi ya ga ne cewa yana xauke dabwanna cuta.

Waxannan alamomi ko xaya daga ciki in suka samu mutum basa wuce tsawon minti goma saisu xake.

*CUTUTTUKAN MA'AURATA:*

*Qari akan cutuka dake damun ma'aurata sun haxa da:-*

DAMSU SHA'AWATU (1):

Wannan wata cutace da basir yake kawota musamman ga ma'aurata, alamarta shine; xaukewar sha'awa da ni'imar mace qaiqayin gaba da sa faxuwar gaba, zubewar nono gaba xaya. shiko namiji raunin jijiyoyin azzakari rashin qarfi da rashin gamsar da iyali, in yayi ma ba zai iya komawaba.

SANYIN MATA (2):

Alamarsa shine; fitar farin ruwa ta gaba, rashin sha'awa, ciwon mara, qurajen farji da qaiqayi.

YANKAN GASHI (3):

Alamar xauke jin daxi yayin saduwa jin zafi yayin saduwa, tsikewar gaba inya daxe yakan iya zama faso.

BAKIN SANYI (4):

Alamarsa shine; jin qaiqayi a jiki, jin motsin ciki, kamar kina da ciki, ciwon mara in yayi nisa yana iya hana haihuwa.

ZAFIN MAHAIFA (5):

Idan yai yawa yana ruvar da maniyyin daya shiga cikin mahaifa wanda sanadiyar haka ciki ba zai samu ba.

SANYIN MAHAIFA (6):

Idan sanyi yaiwa mahaifa yawa to in maniyyi ya shiga sai sanyin yai masa yawa dalilin haka sai maniyyi yaqi bura saboda sanyin yayi masa yawa sai ya zarce kwana (40) bai canza daga maniyi ba don haka sai ciki yaqi samuwa.

*ALAMUN RASHIN HAIHUWA NA VANGAREN SANYI SUNE:*

Fitar farin ruwa ta gaba.
Qaiqayin jiki da na farji.
Yawon wani abu kamar tana.
Ciwon qirji, baya, zafin jiki da sauransu.

MAGANI:

A nemo saiwar zogale guda (7).

Tafarnuwa guda tara (9) a haxa da garin hano a tafasa ta dinga.

*MAGANIN KARA KAURI DA TSAYIN AZZAKARI*

wannan hadin yanada yar wahalar hadawa amma idan kanso azzakarinka ya kara tsawo da kauri kada kabar
wannan kasamu albasa ka markadata da zuma sannan ta dan dafu kadan sannan sai
asauke saika zuba garin habbatussauda da garin firjil agauraya arinka shan cokali
daya kullm kafin kayi breakfast.

*MAGANIN 'KANKAN CEWAR GABA GA MAZAJE*

~ a hada nonon rakumi da garin habbatussauda da zuma arika sha.

~ asamu man zogale adangwala da auduga arika shafe gaba dashi.

~Asamu man kwa-kwa da man kanumfari arika shafe gaba har da kewayen gurin
Asamu kanumfari-citta-kimba-masoro-zangarniyar zogale adakasu ta arika sawa acikin abinci kamar yadda ake barbada yaji.

-Arika cin danyan zogale.

~Arika shan kankana da safe yazama da lta kakarya da kuma da daddare******

Don haka ya kamata kayi tunani akan wasu halattattun hanyoyin da zaka bi domin gamsar da ita ayayin da kuke Jima'i. MISALI:

Kamar gabatar da wasanni, da kalamai na soyayya, da chanja position alokacin
Jima'i. Duk wadannan suna sanya Ma'aurata su samu Gamsuwa da Junansu. Kabi wadannan shawarwarin. Kar ka wahalar da kanka wajen
neman maganin Qarin Girman
Mazakuta.. Tsawon da kake dashi ayanzu ma ya isheka.
WALLAHU A'ALA

 Copyright BY: Sirrin rike miji
FACEBOOK GROUP: sirrin rike miji
EMAIL: sirrinrikemiji@gmail.com
FACEBOOK PAGE LIKE: sirrin rike miji
WhatsApp: ☏+2348037538596


Post a Comment (0)