MATSE GABANKI CIKI DA WAJI TA YANDA MIJINKI ZAI JIKI KAMAR BUDURWA DA YANDA AKI AMFANI DA MUSKI 2

*MATSE GABANKI CIKI DA WAJI TA YANDA MIJINKI ZAI JIKI KAMAR BUDURWA DA YANDA AKI AMFANI DA MUSKI*



🚫⭕🚫⭕🚫⭕🚫⭕🚫⭕
     ⚱⚱⚱⚱⚱⚱⚱⚱
🚫⭕🚫⭕🚫⭕🚫⭕🚫⭕
🤦🏻‍♀🤦🏻‍♂🧕🏼🧕🏼🧕🏼🧕🏼🧕🏼🧕🏼🧕🏼🧕🏼

👨🏻‍⚕ *BY ADMIN MUSA MUSA*✍🏼
*KASHI KASHI HAR KASHI TARA (9)*
*Ga Kashi Na Biyu (2)*

*SIRRIN YADDA AKE AMFANI FARIN ALMISKI GURIN YIN MATSI DAN LAFIYAR FARJIN UWAR GIDA*

Da farko dai yakamata ki Sani cewa shifa muski Baya Maganin wata cuta da ta kama farjinki🙈 musamman infection, ko ghnohria. Bazai magance miki kurajen Gaba ba bazai kara miki Ni'ima ba kawai shi amfaninsa shine ya Sa kamshin farji👌🏻

Babu Wani bakon sinadari ko Magani da ya dace ya Shiva cikin farjin mace ya Kawar mata da Warin🙊 gaba kamar MUSKI.

Almuski na insert (matsi) kala daban daban ne. Kuma kamshinsu ma daban daban ne, Saboda haka dole kisan wanda ya kamata ki amfani dashi. Akwai wanda bashi da wani kamshi kuma zaki gansa kamar an dan kada shi da madara-madara. In kika lura dakyau ma yakan yi kama da wannan lafiyayyen ruwan da kike gani a pant . To wannna yana da kyau kwarai👌🏼 kuma ana sharfashi a saman Farji da matsematsin cinya.

Sai kuma fari kalar ruwa, yana da dan kamshi kadan ba mai damuwa ba. Kamshinsa yana kama da wannna mai kalar madara madarar. To wadannan sune misk na matsi masu inganci. Wadanda suke da kyau ki amfani dasu.

Yanda ake amfani da miski: ba kawai turashi ake yi ba. No! sai fa kin koyi amfani da shi.
✍🏼 *ADMIN MUSA MUSA*
*+2348039235256*
Post a Comment (0)