TAFARNUWA ( garlic)
- tafarnuwa tana taka rawa ajikin dan Adam don haka amfani dashi yana kara lafiya👌🏻
-tafarnuwa tana kashe karnin Abu wato idan zaki dafa kifi ko kwai ko wani Abu dayashi karni yana taka muhimmiyar rawar wajen Kawar dashi.
-tafarnuwa zaki iya amfani da garinsa wato ki busar ki daka,kokuma ki siya duk lokacin dazakiyi amfani dashi sekiyi.
-amma gaskiya danyar tafarnuwa tafi fita sabanin bushashshiya.
*tafarnuwa yana taka muhimmiyar rawa a fannin.lafiya domin yana maganin yeast infection sannan yana rage duk wani inflammation ke ko wurine ya kumbura a jikinki tafarnuwa zai rage yakoma daidai yatafi gaba daya* tested and trusted👌🏻👌🏻😃
✍🏻Amal