YADDA AKE HAƊIN GARIN GYAƊA

*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*

*_Yadda Ake Hadin Garin Gyada_*

Yar uwa wannan hadin yana da matukar amfani ga lafiyarki da kuma taimaka miki don samu wadataccen ni'ima sannan wannan hadin yana sa nono ya ciko.

Zaki nemi kayan hadi kamar haka;
* Garin gyada 
* Ruwan kankana
* Garin kanunfari
* Zuma
* Ruwan lemun
*Bayani;* Zaki dora tukunya akan wuta sai ki zuba ruwa a ciki kamar kofi daya sai ki zuba gyada da ruwan kankanan da sauran kayan hadin amma ban da zuma har da ruwan lemun amma ruwan dan kadan, idan yana dahu sai ki sauke ki dan bar shi ya huce sai ki zuba zuman ki dunga sha.


Wabillahi Taufiq.

Rubutawa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*

Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*


*- Zauren Macen Kwarai-*

*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai a turo da cikakkiyar sallam tare da cikakken suna da Address ta wannan Number +2348036692586 a WhatsApp.*

Post a Comment (0)