Bollywood's All Time Grossers

Bollywood's All Time Grossers.


 *_*AAMIR_* _*KHAN*_ 

 *YA AJE TARIHIN DA BABU WANI JARIMI DAYA AJE KAMARSA TUN KAFUWAR BOLLYWOOD HAR ZUWA YAU*.

     A kwanakin baya nayi rubutu akan cewar Amir Khan ya doke dukkan wani jarimi wajen aje tarihi a bollywood. A wancan karon na kawo films 16 Wanda babu kamarsu wajen aje tarihin kudaden da suka kawo. Amma sai wasu suka gaza fahimtar abinda nake nufi. 

   Ga jerin finafinan da suka Fi kawo kudi tun daga 2018 har zuwa 1940.
Bayan na kawo su sai in yi bayani Dan kowa ya fahimta.


Movies Year DC.

1) Sanju 2018 342.5 Cr
2) TZH 2017 339.1 Cr 
3) Dangal 2016 487.3 Cr
4) BB 2015 320.4 Cr
5) PK 2014 340.8 Cr
6) Dhoom 3 2013 260.6 Cr 
7) ETT 2012 198.8 Cr
8) Bodyguard 2011 148.8 Cr
9) Dabangg 2010 145.2 Cr
10) 3 Idiots 2009 202.6 Cr
11) Ghajini 2008 114.1 Cr
12) OSO 2007 78.16 Cr
13) Dhoom 2 2006 81 Cr 
14) No Entry 2005 44.72 Cr
15) Veer zara 2004 41.86 Cr
16) Koi mil G. 2003 47.19 Cr
17) Devdas 2002 41.65 Cr
18) Gadar 2001 76.88 Cr
19) KNPH 2000 44.27 Cr
20) HSSH 1999 28 Cr
21) KKHH 1998 45.25 Cr
22) Border 1997 35 Cr
23) Raja H. 1996 48 Cr
24) DDLJ 1995 61 Cr
25)HAHK 1994 69.75 Cr
26) Aankhen 1993 14 Cr
27) Beta 1992 13 Cr
28) Saajan 1991 10 Cr
29) Dil 1990 10 Cr
30) MPK 1989 14 Cr
31) Tezaab 1988 8 Cr
32) Hukumat 1987 5.5 Cr
33) Karma 1986 7 Cr
34) Mard 1985 10 Cr
35) Tohfa 1984 4.5 Cr
36) Coolie 1983 9 Cr
37) Vidhaata 1982 8 Cr
38) Kranti 1981 10 Cr
39) Qurbani 1980 6 Cr
40) Suhaag 1979 5 Cr
41) MKS 1978 8.5 Cr
42) AAA 1977 7.25 Cr
43) Dus Numbri 1976 4.5. Cr
44) Sholay 1975 15 Cr
45) RKAM 1974 5.25 Cr
46) Bobby 1973 5.5 Cr
47) SAG 1972 3.25 Cr
48) HMS 1971 3.5 Cr
49) JMN 1970 4 Cr
50) Aradhana 1969 3.5 Cr
51) Aankhen 1968 3.25 Cr
52) Upkar 1967 3.5 Cr
53) PAP 1966 2.75 Cr
54) Waqt 1965 3 Cr
55) Saagam 1964 4 Cr
56) Mere Mehbub 1963 3 Cr
57) Bees Saal Bad 1962 1.5 Cr
58) Ganga Jamuna 1961 3.5 Cr
59) Mugha-E-Azam 1960 5.5 Cr
60) Anari 1959 1.5 Cr
61) Madhumati 1958 2 Cr
62) Mother India 1957 4 Cr
63) CID 1956 1.25 Cr
64) Shree 420 1955 2 Cr
65) Nagin 1954 1.5 Cr
66) Anarkali 1953 1.25 Cr
67) Aan 1952 1.5 Cr
68) Awaara 1951 1.25 Cr
69) Samadhi 1950 75 Laks
70) Barsaat 1949 1.1 Cr
71) Shaheed 1948 75 Laks
72) Jugnu 1947 50 Laks 73) Anmol Ghadi 1946 1 Cr
74) Zeenat 1945 70 Laks
75) Rattaan 1944 1 Cr
76) Kismet 1943 1 Cr
77) Basanat 1942 80 Laks
78) Khazanchi 1941 70 Laks
79) Zindagi 1940 55 Laks


    Gasu kamar yadda aka gani. 

A rubutu na na baya nayi bayani ne akan finafinan da suka kafa tarihin da babu kamar su. Kasuwancin film a India ya an fara lissafinsa tun daga 1940 da 55 laks. Amma lissafi bai bayya naba sai a 1943 shekarar da film din India ya wuce lisaafin laks ya fara shiga lissafin *Crore*. A 1943 Kismet shine film a India daya fara kawo 1 crore. Wannan tarihin ba za'a taba mantawa da Shiba. Cewar shine film na farko daya fara kawo crore. Shekara 1 Bayan *Kismet. *RATTAAN* shima ya kawo 1 crore a 1944. Amma da yake ba sabon abu ya kawo ba ba Wanda yake maganarsa.



Haka ma in ka dauki *Barsaat* tun daga kismet Ba wani film daya kara koda 0.1 crore sai shi barsaat en. Wannan ya bashi damar shafe tarihin da kismet ya kafa Yazor da nasa. Haka ma *Aan* mai 1.5 crore ya shafe tarihin da Barsaat ya kafa, Dan yazo da k'arin daya haura na barsaat. Haka *Shree 420* haka *Mother India* ya shafe na Aan. Shima *Mughal-E-Azam* ya kere shi. In kuka lura Film en Bobby daya fita a shekara 1973 shima 5.5 crore ya kawo. Amma da yake Mughal-E-Azam ya kawo adadin tun 1960 Ba Wanda ya kawo batun wani film Bobby da yake Ba sabon abu ya kawo Ba. Amma dai tabbas Ba laifi yayi Kokari irin nasaa. Haka ma *Sholay* daya fita 1975 da 15 Crore Ba Wanda ya kawo sama da abinda ya kawo sai a 1994 inda ya kawo 69
75 crore. 



   Dan haka ana magana ne Dan gane da tarihin da film ya kafa. Da lokacin daya dauka kafin wani film en ya kawo sama da abinda ya kawo. Bawai abinda film ya kawo a shekararsa daya fita Ba. Dan abin lurar shine Mudau film en *Sanju* daya fita a 2018. Ya kawo 342.5 crore. Tabbas yayi Kokari, Dan ya kere duk wani film daya fita a 2018 kawo kudi. Amma ai tun 2016 shekaru 2 kafin fitar sanju Ai akwai film en daya kawo sama da kudin daya kawo. Wanda shine film en *Dangal* Dan ya kawo 387.3 crore. Kaga ya wuce shi da kusan crore 45. Amma tabbas yayi Kokari. Sai dai bai zo da abinda da babu Shiba. Dan haka masu cewa Ranbir Kapoor ya takawa *Salman Da Aamir Khan* birki a harkar kasuwancin film a bollywood Ba haka bane. Tabbas dai ya takawa *Salman* *khan* birki Dan yazo da abinda salman khan bai bai taba zuwa da Shiba. Amma batun *AAMIR KHAN* ko kusa. Haka in ka dauko *TZH* 2017 ya kawo 339.1 crore Amma tun 2014 *PK* ya kawo kudin da suka kere Wannan. *TZH Shine ja gaba a 2017 Amma tun 2014 an kawo sama da abinda ya kawo Dan haka bai zo da wani abun da babu Shiba. Amma dai Ba laifi yayi Kokari irin nasa. Haka *BB* a 2015 babu kamar sa. Amma tun 2014 aka kere shi Dan haka shima ba'a maganarsa Dan baizo da abinda da babu shima. Hasalima gaza kawo abinda aka riga aka kawo yayi. Dan haka shima maganarsa ta wuce.




Abinda ya kamata mutane su sani shine **Aamirians* Bawai maganar akan waye *King Khan* ko waye *Box Office King* ce Ba. Mu wani *King Khan* ko *Box Office King* duk mun barwa yara sinew su riqe. Mu batun Da muke shine duk Wanda ya yarda da jarumin sa tom ya kawo a abinda muka kawo In ya isah. Mun bada shekaru 20 nan gaba in an isa a kamo mu ( a kafa tarihi a bollywood) ko a wuce Mu.



      Duk duniya ta shaida Aamir khan shine Jarumi na farko daya fara kawo 100+ crore. Haka Ba Wanda kara koda 0.1 crore shine Wanda ya fara kawo 200+ crore. Haka Ba Wanda ya rage masa hanya shine Wanda ya fara kawo 250+ crore. Haka shine Wanda ya Bude fagen 300+ crore. Gashi nan ya Bude shafin 350+ crore. Duk Wanda yake Jin jarumin sa yakai tom mun Bude masa hanya ya kawo irin abinda muka kawo nan da shekaru 20. 

Rubutu na na gaba zai zone akan waye Real King Of Box Office a yanzu.

 Shin  

*Akshay Kumar* ne

*Ranbir Kapoor* ne Kodai 

*Salman Khan* eine

A biyo Ni.


Up Up Up 

*AAMIR KHAN* 

*MR PERFECTIONIST OF BOLLYWOOD* 

 IN KASO KACE 

 *BOLLYWOOD* *GAME* *CHANGER* 


 _Sameer_ _Ateeq_
Post a Comment (0)