Yadda Ake Hadin Kawar Da Datti Bayan Jinin Al'Adah

*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*



Yadda Ake Hadin Kawar Da Datti Bayan Jinin Al'Adah


Zaki nemi kayan hadi kamar haka:
* Ganyen magarya
* Ganyen zogale
* Yayan bagaruwa
* Farin miski
*Bayani:* Zaki samu wadannan kayan hadin ki hadesu guri daya ki tafasa idan ya tafasa sai ki tace ruwan ki zuba farin miskin sai ki wanke gaba da shi.


Wabillahi Taufiq.

Rubutawa: *Abu Imam (Auwal)*

Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal)*

*- Zauren Macen Kwarai-*

*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai su tura da cikeken sunansu tare daga in da suke, ta wa'innan numban;* 👇 👇 👇

08162268959,08038902454
Post a Comment (0)