YADDA KASUWANCIN FINAFINAI SUKA KASANCE A SHEKARA TA 2018.
A shekara ta 2018 Bollywood Box office an saki 218 Films. A cikinsu akwai sama da finafinai 24 na Hollywood ne, sannan kuma akwai na wasu yarukan dake India amma an sakesu da yaren Hindi.
1. A dadin kudadan da aka samu shine4360cr nett a 2018 Idan aka hade har Finafinai Hollywood da na sauran bangarorin India da aka sakesu a yaren India. Idan kuam iya finafinan da aka saki a yaren Hindi ne to kudin zai zama 3550cr nett.
2. Idan aka hade duka finafinan da aka saki a Bollywood Boxoffice wanda ya hada harda finafinan Bollywood an samu finafinan 96 da suka haura 1cr yayinda sama da 120cr suka gaza samun 1cr a kasuwancinsu.
3. Finafinai 55 ne suka samu damar haura 10cr nett a india. Amma sha biyu daga cikinsu Hollywood Film ne. Hakan ya nuna finafinan da aka saki a yaren Hindi 43 ne suka samu damar kawo sama da 10cr nett.
4. Finafinai 29 ne suka samu damar haura 50cr nett a India. Amma 6 daga cikinsu finafinan Hollywood ne.
5. An samu finafiani 14 da suka haura 100cr nett a India wanda acikinsu aka samu hollywood film guda daya.
6. Finafinai 8 suka kawo sama da 15cr nett a India. Acikinsu akwai Hollywood film guda 1.
7. Finafinai 4 suka kawo sama da 200cr nett a India amma daya daga cikinsu hollywood film ne.
8. Ansamu finafinai 2 sun haura 300cr wato Sanju da Padmaavat wanda wannan itace shekara ta biyu da aka samu finafinai 2 da suka haura 300cr. Sultan da Dangal 2016.
A dadin kudin da a shekara ta 2018 duka finafinan da aka saki a Bollywood Boxoffice harda na Hollywood da aka saki a Bollywood shine 435cr nett.
A dadain kudin da aka samu a shekara ta 2018 amma iya na yaren Hindi da aka saki a Bollywood shine 3350cr nett.
A shekara ta 2018 an samu Hits guda 30 amma 7 daga ciki Hollywood films ne.
Hakan yake nuni finafinai 23 ne na India da aka sake a yaren Hindi suka samu matsayin (Blockbuster/Super Hit/Hit/Semi Hit/Above Average).
An sama da finafinai 170 da suka fadi a Boxoffice wanda suke matsayin Flop ko Disaster wanda daga cikinsu akwai finafinai 120 da suka gaza kawo 1cr.
Success Ratio na 2018 shine 12% wanda finafinai 23 ne suka iya kawo daga matsayin Blockbuster zuwa Average acikin finafinai 194.
2018 tana daya daga cikin shekarun da Bollywood tafi samun nasara a wannan Decade. Din.
Being Abdull Asa