*_ASKEWA YARO GASHI RANAR BAKWAI GA HAIHUWA??_*
*Tamabaya*
Assalamu alaikum, inawa dr, fatan alheri tambaya ta itace: ina matsayin askin suna a Musulunci?
*Amsa*
Wa'alaikum assalam, Aski ranar bakwai ga wata sunna ne saboda fadin Annabi ï·º (Dukkan abin haihuwa za'a hana shi ceton iyayensa har sai an masa Akika an sanya masa suna, an kuma yi masa aski ranar bakwai ga wata) kamar yadda Tirmizi ya rawaito daga hadisin Hasan daga Samurah sahabin Annabi ï·º
Allah ne mafi sani.
13/02/2017
Amsawa:-Dr. Jamilu Zarewa.
Gabatarwa:- Ãbûbäkår Êkâ.
Ya kai dan uwa mai Albarka ka taya mu yada wannan karatu/sako zaka samu lada mai yawa, domin yada ilimi yana da daga cikin Abubuwan da suke kusan ta bawa ga Mahalicci.
_____________________________________
» Zauren *_📖MIFTAHUL ILMI📖_* (WhatsApp).
→ Ga ma su sha'awar shiga Zauren 🔑 _*MIFTAHUL ILMI*_🔑 a whatsApp sai a turo da CIKAKKEN SUNA zuwa ga lambar mu *(07036073248)* ta whatsApp.