*BY* *:* *ANFA*
*PAGE* *47* */* *48*
Dan Allah kuyi hakuri jiya nayi mistake wurin suna nayi amfani da sunan Jidda instead of humaira I'm so sorry guys 👏
Ta dage sai romancing d'inshi takeyi da k'ayr ya k'wace jikinshi suna maida nunfashi tareda maida kansu jikin kujeran set d'in...
Da kyar ya saisaita kanshi sannan yaja motor d'in harsuka isa gidan daida notice d'in humaira ya kwance saboda tsabar had'uwar gidansu master gabaki d'aya ko ina dojojine ga shi saida suka shiga get uku sannan yasadasu da hanyar shiga falon...
"ki fito mana?"hmmm humaira tace saboda taga abunda idonta bazai iya daina kallon shiba..
Saiji tayi yakama lips d'inta yana tsotsa sannan tadawo hayyacinta murmushi ta sakar mishi shima yamayarmata..
"tunanin me kikeyi my beauty? "
"bakomai kawai sankane yake k'ara shigata kinasona to meyasa kika k'iyarda muji dadi sosai? "
Ta matso daidai saitin kunnenshi tare dacewa ..
"kabari sai muntare sabida naji dady yana fad'ama momy next week zamu tare ....
Wata irin wawiyar runguma yakaimata "gaskiya beauty dady yana sona sosai wlh yana son d'inshi yana buk 'atar matar shi suka yi dariya yadauki twins itakuma ta rike ma Jidda hannu saboda suna isowa ta tashi ahaka suka nufi falon...
"oyoyo my baby hajiya tafadi tare da amsar su twins su anty lami suna ta murna yanuna mata anty aisha da abban amina ya cuta...
Sai dukar dakai humaira keyi dan sai nannan akeyi da ita itako Jidda kamar tasansu sai likemusu takeyi...
"baby tashi kikawo man abinci ta banka mishi harara "o dama Chan itakekawo maka? "
"daga zuwan y'ata Zaka fara bata wahala ko? "
Takara dukar dakai sabida kunya ' haka akaita nannan dasu har abba ya dawo shima kamar yamaida y'an jiko kinshi ciki....
"wai ke amina vazaki daina sa damuwa arankiba kidinga cin abinciba ?"
"wallahi umma vazan iya rayuwa batare da master ba inason shi kamar zan mutu umma sabidashi nakamu da ciwon zuciya kawai ta fashe da kuka umma dady tacucemu meyasa yacuci momy aisha kuka takeyi kamar ranta zai fita ga nunfashinta daya fara fita dasauri nan suka d'auki ta suka nufi asibiti da ita emergency aka shiga da ita...
Kuka kawai umma takeyi doctor Ahmad ne akanta yakira master yafada mishi dayake yasan matarshice ada...
Yakira anty aisha yafada mata humaira naji tafara kuka dan ita tanada zuciyar imani koyaya batason ganin wani dan adam cikin halin taimako...
Itako faty saikuka takeyi jin ance y'ar uwarta batada lafiya tana kuka harsuka iso asibitin ...
Suna shiga falon sunan himaira take Kira da master da gudu humaira ta k'arasa gunta tare da rungumeta tana kuka..
"kiyafeman humaira nacutar dake kaima kayafeman master zan mutu da sanka araina shikanshi master jikinshine yayi sanyi...
Banana baizuvar da hawayeba saboda tausayin amina Faty tarungumeta..
"kudaina kuka sabodani mutuwa zanyi kuyafeman adduarku nakenema sa...
Kafin ta karasa sukaji shiru humaira tashiga girgizata tana kuka tare da kiransunanta tanacewa..
"wallahi nayafemiki amina pls kitashi amina ke yar uwatace haka tadinga sambatu saikuka sukeyi dukkansu shima master daurewa kawai yayi ummako sai kuka takeyi tafita dady nakiranta amma bata waigoba direct ta nufi police station akabarta ta shiga ana fito dashi dakyar zaka ganeshi saboda dukan dayaci taci kwalarshi tana kuka tare dacewa...
"Allah ya isa tsakanina dakai kakashenan yata karabani da farincikina sai Allah yasakaman shima yasa kuka yanacewa amina ta mutu? "
"karkaceman komai abunda kayine yake bunka kaci amana sakayyar bayin allahce take bunka dama duk abunda kayi shizaka girbe dama ance inzaka gina ramin mugunta kaginashi ahankali inbahakaba watarana dakai zai fad'a ...
Haka tabar wurin tana kuka tana isa gida angama shirya amina andauketa za akaita..
Allahu akubar duk mairai mamacine yaudai ga amina karshanta yazo dama inhar kace kaine to wallahi bakai bane..
muje zuwa