KANASON SHIGA ALJANNA??
KANASON SAMUN KARIYA DAGA WUTA??
KA YAWAITA AMBATON ALLAH.
¤Annabi s.a.w yana cewa:
(Shin bazan baku labarin wani aikiba,wanda yafi matsayi awajan Ubangijinku,wanda zai daukaka darajarku, wanda yafi alkhairi fiye da ciyar da zinare da azurfa,wanda yafi alkhairi akan haduwa da abokan gaba suna yakin ku kuna yakinsu??) Sai sukace Eh ya Manzon Allah,sai yace:
(Ambaton Allah Madaukakin sarki). Sai Mu'az bin Jabal R.A yace:
"Babu abinda yake tseratar da mutum daga wuta kamar zikiri wato ambaton Allah".
@صححه الألباني في
[صحيح الترمذي ( ٣٣٧٧ ) ] .
[صحيح الترغيب ( ١٤٩٣ ) ] .
¤Manzon Allah s.a.w yana cewa;
(Dan Adam bai taba aikata wani aiki da yake tseratar da shi daga azabar Allah ba,kamar ambaton Allah wato zikiri).
@صححه الألباني في
[صحيح الجامع (٥٦٤٤) ] .
¤Manzon Allah s.a.w yace:
(Ku riqi abinda zai tseratar da ku daga shiga wuta,kuriqa fadar:
سبحان الله SUBHANALLAH
و الحمد لله WALHAMDU LILLAH
و لا إله إلا الله WALA'ILAHA ILLALLAH
و الله أكبر WALLAHU AKBAR,
Zasu zo a ranar aqiyama abin gabatarwa abin samun matsayi,masu tseratarwa kuma sune Aiyukan managarta masu dauwama).
@صححه الألباني في
[صحيح الجامع ( ٣٢١٤ ) ] .
AMMA WANI ZIKIRINE AKE SAMUN WANNAN MATSAYIN DA SHI??
AMSA
zikirin da yake da siffa guda biyu ko ukku;-
1-Anyi zikirin ne da Ikhlasy da kyakkyawar Niyya,dan Allah shi kadai badan neman duniya ba ko wani matsayi ba ko birgewaba,anyi ne dan Allah shi kadai.
2-Anyi zikirin abisa koyi da Annabi s.a.w.
Ma'ana
Baza'ayi zikirin ba sai da lafazin da ya tabbata daga garshi s.a.w kuma abisa siga da yanayi da adadi da siffar da Annabi s.a.w ya koyar.
3-Anyi zikirinne a matsayin ibada wato aiyi shi abisa neman aljanna da kuma neman kubuta daga wuta.
Allah ne mafi sani.
Allah ka sanya mu cikin bayinka masu yawan ambatonka da ikhlasy.