Fassarar Waƙar Challa
Sunan Waƙa: Challa
Sunan Shiri: Jab Tak Hai Jaan
Shekarar Fita: 2012
Sauti: A.R. Rahman
Rubutawa: Gulzar
Kamfani: YRF Music
Rerawa: Rabbi Shergill
Fassarawa: Haiman Raees
* Challa ki labhda phire
Ya kai mai yawa me kake nema?
* Challa ki labhda phire
Ya kai mai yawa me kake nema?
* Yaaron main ghar keda
Ina gida na yake?
* Lokan toh puchda phire
Abinda nake ta tambayar mutane kenan
* Challa hansda phire
Mai yawo kana ta bulayi cikin annashuwa
* Challa ronda phire
Mai yawo kana ta bulayi cikin ƙunci
* Challa gali gali rulda phire
Mai yawo kana ta kuka akan layuka
* Challe tu sab da
Kai na kowa ne
* Challe tera koi nai
Kai kuma babu kowa gareka
* Challa gali gali rulda phire
Mai yawo kana ta kuka akan layuka
* Challa ki labhda phire
Ya kai mai yawa me kake nema?
* Rang satrangi de bulbula di boli
Kalolin ka kamar ba bakan gizo ne, murya kuma kamar na tsuntsu
* Dhup de pairi chale
Tafin ƙafarka na gasuwa a rana
* Chhawaan di lai doli
Zo ka samu matsugni
* Hun kaale kaale badalan vich chand labda
Ta cikin kowane irin baƙin jido kake ƙoƙarin ganin wata
* Goongiyan hawaan diyaan awajaa sun da
Ka kuma saurari hatta iskoki masu yin shiru
* Yaaro aase paase wasda hai yaar mera
Wayyo abokai, masoyiyata tana can wani waje mai nisa
* Dikhda ni ohdi khusbuaan sungdaan
Ba na iya ganinta, amma ina iya jiyo ƙamshin ta
* Challa ki labhda phire
Ya kai mai yawa me kake nema?
* Naa visaal hoya kadi na judai hoi
Haɗuwa bata taɓa Wanzuwa ba balle rabuwa
* Ishq de qaidi ki naa rihaai hoi
'Yanci baya taɓa Samuwa ga Fursunan So
* Lokon sufne vich milne da wada usda
Tayi Alƙawarin haɗuwa da kai a mafarki
* Saari saari raat na akh lagdi
Amma tsawon dare bacci yaƙi zuwa
* Mere saa vi thode thode ghat aaunde
Numfashina kansa sai da ya ɗan sarƙe
* Meri nabaz vi thodi katti vajdi
Bugun jinina kuma har yana tsalle
* Challa hansda phire
Mai yawo kana ta bulayi cikin annashuwa
* Challa ronda phire
Mai yawo kana ta bulayi cikin ƙunci
* Challa gali gali rulda phire
Mai yawo kana ta kuka akan layuka
* Challe tu sab da
Kai na kowa ne
* Challe tera koi nai
Kai kuma babu kowa gareka
* Challa gali gali rulda phire
Mai yawo kana ta kuka akan layuka
* Challa ki labhda phire
Ya kai mai yawa me kake nema?
# HappyBirthdaySrk
# NASRUN MINALLAAHI ƘAREEB
# SRKUNIVERSENIGERIA
# SHAHRUKHKHANFANSNIGERIA
<••••••••••••••••••••••••••••>
ɧãımãŋ Řâééʂ <••••••••••••••••••••••••••••>
08185819176
Twitter: @HaimanRaees
Instagram: Haimanraees
Infohaiman999@gmail.com