*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*
Yadda Ake Hadin Dayake Magance Dadewan Gaban Mace
Zaki nemi kayan hadi kamar haka:
* Garin lalle kadan
* Garin magarya
* Garin kanunfari
* Farin miski
*Bayani:* Zaki samu wadannan kayan hadin ki hadesu guri daya ki tafasa sai ki tace ruwan ki zuba miski ki dunga zama a ruwan.
Wabillahi Taufiq.
Rubutawa: *Abu Imam (Auwal)*
Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal)*
*- Zauren Macen Kwarai-*
*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai su tura da cikeken sunansu tare daga in da suke, ta wa'innan numban;* 👇 👇 👇
08162268959,08038902454