FASSARAR WAƘAR DASTAAN-E-OM SHANTI OM

Fassarar Waƙar Dastaan-E-Om Shanti Om

Sunan Waƙa: Dastaan-E-Om Shanti Om

Sunan Shiri : Om Shanti Om

Shekarar Fita: 2007

Sauti: Vishal-Shekhar

Rubutawa: Javed Akhtar

Kamfani: T-Series

Mawaƙi: Shaan

Mai Fassara: Haiman Raees 

* Sunne Waalon Suno Aisa Bhi Hota Hai

Kowa da kowa ya saurara yaji, wasu lokutan abubuwa irin haka suna Faruwa 

* Dil Deta Hai Jo Woh Jaan Bhi Khota Hai

Shi wanda ke bada zuciyar sa, shi ke rasa rayuwar sa 

* Pyar Aisa Jo Karta Hai

Shi wanda yake yin soyayya a irin wannan tsarin 

* Kya Mar Ke Bhi Marta Hai

Shin yana mutuwa ne ko bayan mutuwa? 

* Aao Tum Bhi Aaj Sun Lo

Kuzo kuji komai Dangane da hakan ayau 

* Dastaan Hai Yeh

Wannan shi ne Labarin 

* Ki Ik Tha Naujawan Jo Dil Hi Dil Mein

Wanda a cikin sa akwai wani Matashi, wanda a can cikin zuciyar sa 

* Ek Hasina Ka Tha Deewana

Ya haukace akan soyayyar wata Kyakyawar mace 

* Woh Haseena Thi Ke Jiski Khubsoorati

Kyawun wannan yarinya ya kai matakin da 

* Ka Duniya Bhar Mein Tha Mashahoor Afsaana

Ta shahara a duniya, ko ina maganar ta ake yi 
 
* Dono Ki Yeh Kahaani Hai

Shi wannan labarin na waɗannan biyun ne 
 
* Jisko Sabhi Kehte Hain Om Shanti Om

Wanda Kowa ya sani da Om Shanti Om 

* Naujawaan Ki Thi Arzoo

Shi matashin akwai abinda yake so 

* Uski Thi Yehi Justjoo

Yana da wani buri guda ɗaya 

* Us Haseena Mein Usko Mile

Na ganin cewa a tattare da wannan kyawun ya samu 

* Ishq Ke Saare Rang

Dukkan kalolin soyayya 

* Naujawaan Ki Thi Arzoo

Shi matashin akwai abinda yake so 

* Uski Thi Yehi Justjoo

Yana da wani buri guda ɗaya 

* Us Haseena Mein Usko Mile

Na ganin cewa a tattare da wannan kyawun ya samu 

* Ishq Ke Saare Rang

Dukkan kalolin soyayya 

* Usne Na Jaane Yeh Naadaani Hai

Bai san cewa hakan kuskure bane daga ɓangaren shi 

* Woh Ret Ko Samjha Ke Paani Hai

Ya kuskure yashi a matsayin ruwa 

* Kyun Aisa Tha Kis Liye Tha, Yeh Kahaani Hai

Me ya jawo faruwar hakan 
, menene wannan labarin ya ƙunsa? 

* Daastaan Hai Yeh Ke Us Dilkash Hassena Ke

Wannan Labari ne na wannan Kyakyawar 

* Nigaahon Dil Mein Koi Doosra Hi Tha

A kallon ta da kuma zuciyar ta, wani ne can daban 

* Bekhabar Is Baat Se Us Naujawaan

Mstashin bai san da wannan ba 

* Ke Khawaabon Ka Anjaam To Hona Bura Hi Tha

(Bai san cewa) ƙarshen Mafarkan sa zai zamo mai muni ba 

* Toote Khawaabon Ki Is Daastaan Ko Sabhi

Wannan labari na Tarwatsewar Mafarkai 

* Kehte Hain Om Shaanti Om

Shi ne wanda aka sani da Om Shanti Om

* Sunne Waalon Suno Aisa Bhi Hota Hai

Kowa da kowa ya saurara yaji, wasu lokutan abubuwa irin haka suna Faruwa 

* Koi Jitna Hanse Utna Hi Rota Hai

Mutumin da yafi kowa dariya, yana kuma fin kowa Kuka 

* Deewaani Hoke Haseena Khaayi Kya Dhokhe Haseena

Haukacewa akan soyayya, an yaudari kyawu a soyayya 

* Aao Tum Bhi Aaj Sun Lo

Kuzo kuji komai Dangane da hakan ayau 

* Daastaan Hai Yeh Ki Us Maasoom Haseena Ne

Wannan labari ne na wancan wanda kyakyawar take so 

* Jise Chaaha Woh Tha Andar Se Harjaayi

Wanda daga baya aka gane mayaudari ne na asali 

* Sangdil Se Dil Laga Ke

Faɗawa soyayya da baƙin mugu 

* Bewafaa Ke Haath Aake

Haɗuwa da maras gaskiya 

* Usne Ik Din Maut Hi Paayi

A Ƙarshe dai Watarana ta riski mutuwar ta 

* Ik Sitam Ka Fasaana Hai

Wannan labari ne na zalunci 

* Jisko Sabhi Kehte Hain Om Shanti Om

Wanda Kowa ya sani da Om Shanti Om 

* Kyon Koi Kaatil Samajhata Nahin

Wai me yasa shi Makashi baya gane cewa 

* Yeh Jurm Woh Hai Jo Chhupta Nahin

Ta'addanci baya taɓa ɓoyuwa 

* Yeh Daag Woh Hai Jo Mitata Nahin

Wannan tabo ne da ba zai taɓa goguwa ba 

* Rehta Hai Khooni Ke Haath Par

Zai tabbatu a hannun mai shi 

* Khoon Us Haseena Ka Jab Tha Hua

Yayinda ake kashe wannan kyakyawar yarinyar 

* Koi Wahaan Tha Pahunch Toh Gaya

Sai ga wani ya iso wajen 

* Lekin Use Woh Bacha Na Saka

Sai dai kuma ba zai iya ceton ta ba 

* Roya Tha Pyaar Uski Maut Par

So yayi kuka a gaɓar mutuwar ta 

* Daastaan Hai Yeh Ki Jo Pehchaanta Hai Khooni Ko

Wannan labari ne na wanda yasan wannan Makashin 

* Woh Naujawaan Hai Laut Ke Aaya

Shi ne dai wannan matashin wanda ya dawo bayan Mutuwa 

* Keh Rahi Hai Zindagi

Rayuwa tana cewa 

* Kaatil Samajh Le Uske Sar Pe Chha Chuka Hai Maut Ka Saaya

Lokacin wannan makashi yayi kuma mutuwa na yawo a kan sa 

* Janamon Ki Karamon Ki Hai Kahaani Jise

Wannan labari ne na rayuwa da kuma Ayyukan da suka faru a baya 

* Kehte Hain Om Shaanti Om (x3)

Wanda aka sani da Is Om Shanti Om


# HappyBirthdaySrk
# NASRUN MINALLAAHI ƘAREEB 
<••••••••••••••••••••••••••••>
      ɧãımãŋ Řâééʂ  
<••••••••••••••••••••••••••••>
       08185819176
Twitter: @HaimanRaees 
Instagram: Haimanraees 
Infohaiman999@gmail.com

Miyan Bhai Ki Daring 

Post a Comment (0)