FASSARAR WAƘAR O ZAALIMA: UPDATED


FASSARAR WAƘAR O ZAALIMA 

Sunan Waka: O Zaalima

Sunan Shiri: Raees

Mawaka: Arijith Singh & Harsdeep Kaur

Mai Fassara: Haiman Raees

MATASHIYA: Assalamu Alaikum Warahamatullah Wabarakatuhu. Duk da cewa na daɗe da fassara wannan Waƙa, ganin irin yadda ake ta tambayarta da kuma yawan mutanen da basu san da cewa na fassarata ba yasa na yanke shawarar dawo da ita domin jin daɗin ku. 

Na sadaukar da wannan aiki nawa kacokan ga Ƙungiyar Arijit Singh Fans Of Nigeria. Allaah ya bar zumunci. Nagode 

* Jo Teri Khaatir Tadpe Pehle Se
Hi Kya Usse Tadpana? 

Mecece ribar Wahalar da
Mutumin da Tuni dama yana
Ƙaunarki?

* O Zaalima, O Zaalima

Ya ke Azzaluma, Ya ke Azzaluma
(Muguwa)

* Jo Tere Ishq Mein Behkha Pehle
Se Hi Kya Usse Behkana? 

Menene Amfanin bugar da
Mutum (da Kyau, Kalamai ko
Kisisina) bayan tuni ya ɓace a
cikin Ƙaunarkaki?

* O Zaalima, O Zaalima
Ya ke Azzaluma, Ya ke Azzaluma

* Jo Teri Khaatir Tadpe Pehle Se
Hi Kya Usse Tadpana? 

Menene Ribar Wahalar da
Mutumin da Tuni dama yana
Ƙaunarki?

* O Zaalima, O Zaalima

Ya ke Azzaluma, Ya ke Azzaluma

* Jo Tere Ishq Mein Behkha Pehle
Se Hi Kya Usse Behkana? 

Menene Amfanin bugar da
Mutum bayan tuni ya bace a cikin
Ƙaunarki? 

* O Zaalima, O Zaalima

Ya ke Azzaluma, Ya ke Azzaluma

* Aankhein Marhaba, Baatein
Marhaba

Idanunki na da Jan Hankali,
Kalaman ki na da burgewa 

* Main Sau Martaba Deewana Hua

Na Zamo Mahaukaci (akan
soyayya) na ɗari ba Iyaka

* Mera Na Raha, Jab Se Dil Mera

Zuciya ta ba tawa bace tun
sanda...

* Tere Husn Ka, Nishaana Hua

Ta Kasance ita ce abinda
Kyawunki yake bibiya 

* Jiski Har Dhadkan Tu Ho Aise Dil
Ko Kya Dhadkana

Meye na sa zuciyar Mutumin da a
Ko yaushe bugawar ta taki ce
bugawa da ƙarfi kuma?

* O Zaalima, O Zaalima

Ya ke Azzaluma, Ya ke Azzaluma

* Jo Teri Khaatir Tadpe Pehle Se
Hi Kya Usse Tadpana? 

Mecece ribar Wahalar da
Mutumin da Tuni dama yana
Ƙaunarki?

* O Zaalima, O Zaalima

Ya ke Azzaluma, Ya ke Azzaluma
(Muguwa)

* Saanson Mein Teri Nazdeeqiyon
Ka Itrr Tu Ghol De... Ghol De...

Ki Sanya ƙamshin Kusantuwarki a
Numfashi na

* Main Hin Kyun Ishq Zaahir
Karun Tu Bhi Kabhi Bhol De... Bhol
De...

Me Yasa Ni Kaɗai ne Zan dinga 
Bayyana Soyayya Ta, Kema Ki
Bayyana Taki Mana Wani Lokacin

* Saanson Mein Teri Nazdeeqiyon
Ka Tu Ghol De... Ghol De

Ka Sanya ƙamshin Kusantuwarka
a Numfashi Na

* Main Hi Kyun Ishq Zaahir Karun
Tu Bhi Khabhi Bhol De... Bhol De

Me Yasa Ni Kaɗai Ce Zan Dinga
Bayyana Soyayya Ta, Kaima Ka
Bayyana Taka Mana Wani Lokacin

* Le Kee Jaan Hi Jaayega Meri

Ɗauke Rayuwa ta Kawai za su Yi

* Qaatil Har Tera Bahaana Hua

Kowane ƙorafin Ki Mai
Halakarwa Ne A gare ni 

* Tujhse Hi Shuru, Tujhpe Hi
Khatam, Mere Pyaar Ka Fasaana
Hua

Labarin Soyayyata, Da Kai Ya
Fara Kuma Da Kai Zai ƙare

* Tu Shamma Hai Toh Yaad
Rakhna Main Bhi Hoon Parwana

Idan Har Ke Bakin Wuta Ce, To Ni
Turaren Wuta Ne (Zan Biki in
Ƙone)

* O Zaalima, O Zaalima

Ya ke Azzaluma, Ya ke Azzaluma

* Jo Teri Khaatir Tadpe Pehle Se
Hi Kya Usse Tadpana? 

Mecece ribar Wahalar da
Mutumin da Tuni dama yana
Ƙaunarki?

* O Zaalima, O Zaalima

Ya ke Azzaluma, Ya ke Azzaluma
(Muguwa)

* Jo Tere Ishq Mein Behkha Pehle
Se Hi Kya Usse Behkana? 

Menene Amfanin bugar da
Mutum (da Kyau, Kalamai ko
Kisisina) bayan tuni ya ɓace a
cikin Ƙaunarkaki?

* O Zaalima, O Zaalima
Ya ke Azzaluma, Ya ke Azzaluma

* Deedar Tera Milne Ka Baad Hi
Chhoote Meri Angdaayi

Sai Da Na Ganka Sannan Na Samu
Nutsuwa

* Tu Hi Bata De Kyun Zaalima
Main Kehlaayi

Yanzu Ka Faɗa Min Me Yasa Ake
Kira Na Azzaluma?

* Kyun Iss Tarah Se Dunya Jahaan
Mein Karta Hai Meri Ruswaayi

Ya Kake Kunyatani Ne Haka a
Idon Duniya?

* Tera Kasoor Aur Zaalima Main
Kehlaayi

Laifin Naka Ne, Amma Kuma Ni
Ake Kira Azzaluma

* Deedar Tera Milne Ke Baad Hi
Chhoote Meri Angdaayi

Sai Da na Ganka Ne Tukun Na
Samu Nutsuwa

* Tu Hi Bata De Kyun Zaalima
Main Kehlaayi

Yanzu Ka Fada Min Me Yasa Ake
Kira Na Azzaluma?

× Tu Hi Bata De Kyun Zaalima
Main Kehlaayi? 

Yanzu Ka Faɗa Min Me Yasa Ake
Kira Na Azzaluma??


<••••••••••••••••••••••••••••>
      ɧãımãŋ Řâééʂ  
<••••••••••••••••••••••••••••>
       08185819176
Twitter: @HaimanRaees 
Instagram: Haimanraees 
Infohaiman999@gmail.com

Miyan Bhai Ki Daring 

Post a Comment (0)