FASSARAR WAƘAR HAI DIL YE MERA


FASSARAR WAƘAR HAI DIL YE MERA 

Sunan Waƙa: Hai Dil Ye Mera 

Sunan Shiri: Hate Story 2

Shekarar Fita: 2014

Haɗa Sauti: Mithoon

Rubutawa: Mithoon

Kamfani: T-Series

Rerawa: Arijit Singh

Fassarawa: Haiman Raees 

Ae Yeah… Nae Yeah… Ae Eah Yeah…
Ae Yeah… Yeah Yeah… Hey Yeah…

* Hai Dil Ye Mera, Mujhe Har Dum Ye Poochta

Zuciyta tana ci gaba da tambayata a kowane lokaci. 

* Kyun Hai Mujhe Tujhse Itni Wafa…

Me ya sa na zama amintacce gareki ne? (me yasa na haukace a kanki ne?) 

* Kyun Teri Hasrat, Hai Har Khwaahish Se Badhkar Mujhe

Me yasa muradinki a wajena ya fi duk wani buri nawa? 

* Kyun Naam Tera Hi Leti Zubaan…

Me yasa laɓɓa na sunanki kawai suke furtawa? 

* Saathi Tera Ban Jaoon Kyun Hai Ye Junoon…

Me yasa nake da ƙaƙarfan muradin kasancewa abokin tarayyarki/masoyinki? 

* Har Aansoon Tera Pee Jaoon Aur De Doon Sukoon…

Ina so in shanye dukkan hawayenki kuma in baki dukkan jin daɗi na. 

* Har Din Tujhko Chahoon Teri Raah Takoon…

Ke nake muradi a kowace rana, ina mai kallon hanyarki a kodayaushe. 

* Apni Baahon Mein Tujhko Main Salaamat Rakhoon…

Ina so in ajiye ki cikin tsira a damatsana. 

* Tere Hi Baare, Mein Hai Ab Har Zikra Mera...

A kanki kawai nake yin magana. 

* Hua Hai Kaisa Asar Yeh Tera…

Kin samar da irin wannan yanayin a kaina. 

* Koi Naseehat, Na Chaahoon Main Koi Salaah

Ba na buƙatar nasiha ko jagorancin kowa. 

* Jo Rooh Ne Mere Tujhe Chun Liya...

Ruhina ke ya zaɓa 

* Saathi Tera Ban Jaoon Kyun Hai Ye Junoon…

Me yasa nake da ƙaƙarfan muradin kasancewa abokin tarayyarki/masoyinki? 

* Har Aansoon Tera Pee Jaoon Aur De Doon Sukoon…

Ina so in shanye dukkan hawayenki kuma in baki dukkan jin daɗi na. 

* Har Din Tujhko Chahoon Teri Raah Takoon…

Ke nake muradi a kowace rana, ina mai kallon hanyarki a kodayaushe. 

* Apni Baahon Mein Tujhko Main Salaamat Rakhoon…

Ina so in ajiye ki cikin tsira a damatsana. 

* Hai Dil, Khamakhaan, Pareshaan Bada…

Zuciyata tana ta damuwa ba tare da wani dalili ba. 

* Isko, Koi, Samjha De Zara…

Fatan wani/wata za ta/zai zo ya kwantar da ita. 

* Ishq Mein Fanaa Ho Jaana, Hai Dastoor Yahi…

Sadaukar da kai ma a ƙashin kansa, al'adar soyayya ne. 

*Jismein Ho Sabar Ki Fitrat, Wo Ishq Hi Nahi…

Idan kuwa akwai nagartaccen jimiri a cikinsa, to ba son gaskiya bane. 

* Samajh Bhi Ja, Aye Dil Mere, Kya Hai Ye Maajraa…

Ya ke zuciyata, ki ƙyale ni in fahimci wannan cakwakiyar. 

* Saathi Tera Ban Jaoon Kyun Hai Ye Junoon…

Me yasa nake da ƙaƙarfan muradin kasancewa abokin tarayyarki/masoyinki? 

* Har Aansoon Tera Pee Jaoon Aur De Doon Sukoon…

Ina so in shanye dukkan hawayenki kuma in baki dukkan jin daɗi na. 

* Har Din Tujhko Chahoon Teri Raah Takoon…

Ke nake muradi a kowace rana, ina mai kallon hanyarki a kodayaushe. 

* Apni Baahon Mein Tujhko Main Salaamat Rakhoon…

Ina so in ajiye ki cikin tsira a damatsana. 

* Ae Yeah… Nae Yeah… Ae Eah Yeah…
Ae Yeah… Yeah Yeah… Hey Yeah…


<••••••••••••••••••••••••••••>
      Haiman Raees 
<••••••••••••••••••••••••••••>

        08185819176

Twitter: @HaimanRaees 

Instagram: Haimanraees 

Haimanraees@gmail.com 

Miyan Bhai Ki Daring

Aaraha Hoon! 
Post a Comment (0)