MIJINKI A TAFIN HANNUNKI
Wannna matsin dauke yake da magunguna guda shida Wanda kuma sune mafi shahara wajen Mallaka ta hanyar ganyen magani ba tareda sihiriba
Idan kun lura akwai
(1)Dan kadafi
(2)hana kishiya
(3)kafi malam
(4)bita zaizai
(5)manta uwa
(6)Mallaka
Wadannan kusan kowacce mace me hada magani tasansu saidai wajen sarrafasu shine babban aikin domin sahihin mallaka ne ba ruwanki da boka cikin sauki Zaki shawo kan miskilin mijinki matukar yana saduwa dake ko kuma yanacin abincinki domin maganin kala ukune na farko akwai Wanda Zaki shafa agabanki lokacinda Zaki sadu da mijinki zaiji babu mace irinki saboda dadinki zaiyi jarabarki sosai
Sai kuma Wanda Zaki hada kinasha zai kara miki ni ima ta daban Wanda idan mijinki ya sadu dake shi kadai yasan yanda zaiji
Sannan akwai Wanda ake sakawa acikin abinci Wanda kuma duk irin abincinda kikayi zaiji dadinsa tayanda kullum idan beci abincinkiba bashida kwanciyar hankali
To kinga idan kika lakanci wadannan sun isheki mallaka cikin sauki ba tareda kinje wajen wani boka ba
Yanzu acikin wadannan itatuwan bari mu dauki daya muyi magana akansa wato Dan kadafi (Dan mannau) Wanda cikin sauki Zaki sameshi awajen masu Maganin gargajiya saiki hadashi da/ sauyar taba /kitsen zakara/ kitsen damo/ Zuma /miski
Wadannan sune sahihin asalin hadin Dan kadafi Zaki hadasu wajen daya ki kwabasu da wannan zumar ki Dora akan wuta kina juyawa yana dafuwa Sai kinga yayi kauri sosai zakiji yana kamshi
Kin hada matsin mallaka Kadan ake bukata ki shafa agabanki lokacin saduwa zakiji kukan dadi Mallaka cikin sauki.
GYARAN FARJI BAYAN KIN HAIHU INA MATAN DA SUKAI HAIHUWA DA YAWA KO KUMA MATA MASU MATSALA BUDEWA
dole duk macen data haihu ta gyara kanta don ita mace yar gyara ce, mu hankalta mata a farka.
•aloevera.
•Karo.
•zaitun.
•kanunfari.
Ki samu aloevera ki samu Karo ki jefa kanunfari, ki tafasa ki dinga Kama ruwa dashi.
Sannan idan kika samu ganyen aloevera ki matse ruwan ya fito ki dinga wanke farjinki ki wanke wa da ruwan dumi, sai kuma ki dinga shafa zaitun in Zaki wurin maigida.
MATSALAR KEKASHEWAR ALAURA RASHIN NI'IMA
KARIN NI'IMA AMARYA
Karin ni ima da Sha'awa ga amarya da ango amarya ga kayan hadin kamar haka 1 zuma 2 idon zakara Adaka idon zakara yayi lukwai sannan a kwaba da 1 kananfari 2 zuma 3 garin ridi nonon shanuwa marar tsami ki dafa kananfari da ruwan zafi idan ya dauko nuna dahuwa sai ki sauke ki sami garin ridi da nonon shanu marar tsami ki hade guri guda ki gauraye ki saka a firij ko kisaka kankara idan yayi sanyi sai ki Sha. wanan hadin idan kinyi sai kuma bayan mako daya sati daya za a kumayi amarya sakin goda kinban labari
MACE MAI SON NI'IMA
macen da take son mijin ta ya gamsu da ita fiye da yanda ta ke zato,to ta sami garin ganyen idon zakara cikin cokali karami da na tafarnuwa,ki hada su a cikin rabin kofin youghurt ko nono,sannan ki sa karamin cikin cokali na ruwan khal ki juya sai ki yi ta sha safe da yamma,sau biyu ko uku a sati in har ita kade ce,amma in tana da kishiya to sau daya zata sha shi a sati,wacce bata shan madara to sai ta sha da cikin babban cokali biyar na zuma mai kyau.
Idan ki ka samo garin ganyen idon zakara da garin dabino dai dai yawan su zai kasance,sai ki hade su ki sami roba ki adana ta,sai ki rinka diban karami cokali ki sha da youghurt ko kindirmo,ki zuba karami cokali na ruwan khal ja ko fari ki hade,ki sha safe da yamma sau biyu a sati.