*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*
*_GA MACEN DA TAKE ZUBAR DA JINI AKAI AKAI_*
(1)
Idan mace takasance jinin haila ya barke mata yana zuba kawai ba tare da ya tsaya ba to tana iya amfani da wannan maganin wajen tsaida shi.
Zaki nemi wadannan abubuwan kamar haka;
= Runhu
= Balma
*Bayani;* sai ki hade su guri daya ki jika, sai ki dunga sha har lokaci da zakiji kin ga cewa jinin ya tsaya da yardar Allah.
Wabillahi Taufiq.
Rubutawa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*
Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*
*- Zauren Macen Kwarai-*
*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai a turo da cikakkiyar sallam tare da cikakken suna da Address ta wannan Number +2348036692586,08062828025 a WhatsApp.*