SHAWARA GAME DA LAFIYAR KA


SHAWARA GAME DA LAFIYAN KA
"idan ka tashi buda baki, karka damu da Tsananin Zafin da aka muku! Kanemi Ruwan Dumi ka kora tukunnah... 
  Kaman shayi ko SIRKI ( FARAU FARAU ME ZAFI ZAFI ) idan kasha kayi Gumi... Seka samu waje ka huta ! Idan kunyi sallah sekachi abinda ya sauqaqa anan kasha ruwan sanyin ka 

KA GUJI CIKA CIKIN KA MAQIIIL duk da cewa "wani dan uwana dalibi ze iya cewa "ai wani lokachi ya halatta kayi maqil da cikin ka, saboda watarana Annabi sallallahu alaihi wa sallam yasa Abu huraira yasha har ya rasa inda zesa acikin sa....daga zaran dan uwana dalibi yasha Rana datakai 43° ze iya kawo wannan fahintan..."

Idan harkayi Maqil ! To kasamu guri ka huta ! Karkuma ka shiga bandaqi ! Akwai matsala

Idan ka chigaba da Tsayuwa "zaka iya harar da abinda kachi ! Sannan Lafiyan ka ze tabu ! Idan kashiga Bandaki ! Musammam irin wadan da muka gada.... To nan ma zaka iya harar wa ! Kaga amfanin Shawaran Imam Qahdani gareka dan uwa musulmi ! 

Abinda yafi dacewa Gareka "Shan Ruwan dumi, bayan sallan magariba sekasha na sanyi inda buqata ! Domin kiyaye lafiyan ka"

Idan kasha ruwan sanyi yama Yawa ! Kayi wasa washa gari bazaka tashi da azumi ba ! Saboda Ciwon Oda yakamaka ( Idan ODA ya bushe ! Baya buqatan Ruwan sanyi, na Dumi yakeso ! Kai kuma ka laptamar na sanyi ! Dattin dake jikin ODAN, duk se su manne ajikin odan ta yanda bazasu samu daman fita ba ! Seya haifarma da matsala
Daganan sedai kaji ana maganan Dubu dari da hamsin "za'ama tiyata"

SHAWARACE kyauta
Daga dan Uwanka
Muhammad Auwal Abou Ja'afar

Telegram https://t.me/Drmuhsinatherbalmedicine/45
Post a Comment (0)