TAMBAYA TA 95


*Tambaya:*


Assalamu Alaikum mlm meye wukuncin namijin d yataba macen d bamuharramarsa b
.

*Amsa:*

WA'alaikumussalam.

 Malaman sunnah sun sha faďa mana hadisan manzon Allah saw cewa *"Da ďayanku ya shafa jikin da ba na matarsa ba, to ya fi mai alkhairi a samu basillar bakin karfe a soka masa a jiki har ta nitse.”*

Amma kuma ba sai matarsa kadai ba, kamar yadda wasu hadisan suka bayyana kamar su 'ya, 'kanuwa, uwa da sauran mata muharramai.

*والله اعلم.*


*Barr. Ukashatu Abubakar Giwa.*


*🕌Islamic Post WhatsApp.*
Post a Comment (0)