GYARAN NONO DA KINDIRMO


*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*

*_GYARAN NONO DA KINDIRMO_*

Wannan wani hadine da akeyi don gyaran nono kuma yanada muhimmanci sosai , yanda akeyi shine za'a samu kayan hadi kamar haka;
* Kindirmo
* Tumatur
* Lemun tsami
* Garin kubewa
* Garin sallaja
*Bayani;* Sai ki hadasu guri daya ki kwabasu ki rinka shafe nonon dashi, bayan kimanin 1hr ko minti 30 sai ki wanke ki shafe nonon da man ridi.


Wabillahi Taufiq.

Rubutawa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*

Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*


*- Zauren Macen Kwarai-*

*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai a turo da cikakkiyar sallam tare da cikakken suna da Address ta wannan Number +2348036692586 a WhatsApp.*
Post a Comment (0)