HAƊIN RUWAN COCUMBER


*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*

*_Yadda Ake Hadin Ruwan cucumba Don Karin Ni'ima_*

Yar uwa kina daman da zaki amfani da kayan itatuwa don samar ma kanki ni'ima sosai ta yadda mai gida zai san yana zamantakewar aure mai dadi.

Yar uwa ni'ima ita ne saduwa da zaran baki da ni'ima to ke kanka zaki gane kina wahalar da kanki ne kuma kina wahalar da mai gida, don hada wannan hadin zaki nemi kayan hadi kamar haka;
* Cucumba
* Garin kanunfari
* Garin citta
* Madarar ruwa peak
*Bayani;* Zaki sami cucumbanki mai kyau sai ki wanke ta ki yanyanka ganana sai ki markada, sai ki zuba garin citta da na kanunfari a kai ki dan bar shi ya jika sai ki tace sai ki zuba madarar ruwanki akai sai ki dunga sha, in sha Allah zaki ga canji.


Wabillahi Taufiq.

Rubutawa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*

Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*


*- Zauren Macen Kwarai-*

*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai a turo da cikakkiyar sallam tare da cikakken suna da Address ta wannan Number +2348036692586 a WhatsApp.*
Post a Comment (0)