HAƊIN 'YAN SHILA


*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*

*_Yadda Ake Hadin Yanshila_*

Wannan hadi ne wanda yake da matukar mahimmanci musamman ga matayen da mazajensu suke yawan kuka na rashin jin dadi yayin saduwa ko kuma ita kanta bata jin dadi, to yar uwa ga hanyar magance matsalarki.

Zaki nemi kayan hadi kamar haka;
* Yan shila 
* Gyadar mata
* Albasa fara
* Kayan qanshi
*Bayani;* Zaki dafa wannan ‘yan shila da wadannan da duk kayayaki zaki zuba a cikin tukunya da kike dafa yan shila, kuma wannan hadin shi akesu a fara karyawa da shi da safe kafin mutum ya ci abinci, Yana matuqar kara ni’ima ga ya mace. domin yana daga cikin abinda yake taka rawa muhimmiya ga ma’aurata.


Wabillahi Taufiq.

Rubutawa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*

Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*


*- Zauren Macen Kwarai-*

*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai a turo da cikakkiyar sallam tare da cikakken suna da Address ta wannan Number +2348036692586 a WhatsApp.*

1 Comments

Post a Comment