ILLOLI GA BUDURWAR DA TA BA DA KANTA


*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*

*_ILLOLI GA BUDURWAR DATA BAYAR DA KANTA_*

Yar uwa ki sani namiji ba wawa banae ba yadda za ayi ya aikata zina dake kuma ki ce kina tunanin ya aure ki, ga wasu illolin nan kamar haka;
1. Idan budurwa taba da kanta ga saurayi Yayi zina da ita daga lokacin zedaina Yadda da ita.
2. Samari da Yawa na guduwa lokacin da suka aikata zina da 'Yan matan da suke so.
3. Duk saurayin da Yayi zina da Yarinya to daga ranar zai fara Yiwa iyayen Yarinyar kallon sakararru.
4. Maza ne sukafi Yawan fallasa sunan mata idan sunyi zina dasu suna takama Domin Yanzu an mai da zinar ado.
Yaku 'Yan uwa musulmai Ya kamata muyi duk abin da zamuyi don ganin an daina zinace-zinace.

Wabillahi Taufiq.
Post a Comment (0)