MAGANCE CIWON MARA

*SIRRIN MALLAKAN MIJINKK* 

*_Hanya Don Magance Ciwon Mara Lokacin Jinin Haila_*

Abubuwan da za a nema;

* Tsamiya
* Habbatus sauda 
* Zuma 

*Bayani;* Ki sami tsamiya mai kyau da habbatus saudah ki tafasa, sai ki zuba zuma a ciki, ki sha har zuwa lokacin da Allah zai nasa ikon, kuma ki kaga alamun abin ya dan tsaya. 

Wabillahi Taufiq.

Rubutawa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*

Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*


*- Zauren Macen Kwarai-*

*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai a turo da cikakkiyar sallam tare da cikakken suna da Address ta wannan Number +2348036692586,08062828025 a WhatsApp.*

Post a Comment (0)