*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*
*_RASHIN ZUWAN JININ HAILA A LOKACINSA_*
◆◆◆◆◆◆◇◆◆◇◇◇◆◆◆◆◆◆◆◆◆
Za ki nemi wadannan abubuwan kamar haka;
â—†RIDI
â—†JAN ALGARIF
â—†MAN RIDI
*Bayani;* A hada azuma mekyau cokali uku a rana har lokacin da Allah ya yaye mata.
*Effection Da Female System*
â—† Ciwon mara b4 al'ada
â—† Kwarar jini fiyeda kima
â—† Dawowarsa bayan tsayawarsa
â—† Rashin zuwan 'al'ada asadda yakamata.
Wabillahi Taufiq.
Rubutawa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*
Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*
*- Zauren Macen Kwarai-*
*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai a turo da cikakkiyar sallam tare da cikakken suna da Address ta wannan Number +2348036692586,08062828025 a WhatsApp.*