YADDA AKE HAƊIN BISKIT

*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*

*_Yadda Ake Hadin Bisikit_*

Wannan hadin mace da namiji duk suna iya amfani da shi domin karin ruwan gaba da sha'awa batare da gajiyarwaba.

Zaki nemi wadannan abubuwan kamar haka;
* Bisikit mai ya'ya 
* Madara ko nono
* Farin garin alabo
* Aya manya 
* Gyada 
* Alewar mata
* Garin dabino
*Bayani:* Zaki soya ayarki sam-sam, sai ki gyara gyada ki cire mata bawon sai ki hade su guri guda tare da sauran kayan hadin ki dake su, ko ki nika, sai ki rinka diba kina ko kana sh da madara ko nono. Da yardan Allah zaki bada labari.

Wabillahi Taufiq.

Rubutawa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*

Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*


*- Zauren Macen Kwarai-*

*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai a turo da cikakkiyar sallam tare da cikakken suna da Address ta wannan Number +2348036692586,08062828025 a WhatsApp.*

Post a Comment (0)