YADDA ZA KI YI HAƊIN FRUIT SALAD


*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*

*_Yadda Zakiyi Hadin Fruit Salad Don Samarma Kanki Ni'ima_*

Yar uwa kar ki bari a barki a baya don wasu matan sun riga sunyi gaba duk yadda zata samarma kanta ni'ima don jin dadin zamantakewar aurenta shine baban burinta.

 Yar uwa in kina so ki hada wannan hadin zaki nemi kayan hadi kamar haka;
Mangoro
Lemun zaki
Sugar
Ayaba
Kankana
Abarba
*Bayani;* Zaki tsaftace kayan fruit dinki, sai ki sami abun zubawa ki zuba a ciki bayan kin yanyanka su, a gafen can kuma ga yankakan salad dinki sai ki hada su tare da fruit din nan sai ki samu sugarki ki zuba dan dai-dai yadda ba zai dameki ba sai ki dibi wanda zaki sha sauran kina iya sawa a frige don kada ya lalace.


Wabillahi Taufiq.

Rubutawa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*

Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*


*- Zauren Macen Kwarai-*

*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai a turo da cikakkiyar sallam tare da cikakken suna da Address ta wannan Number +2348036692586 a WhatsApp.*
Post a Comment (0)