YADDA ZA A MAGANCE CIWON BASIR


*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*

*_Yadda Za'a Magance Ciwon Basir Mai Tsiro._*

_Mutane da yawa na fama da irin wannan cuta don Allah idan ka *karanta* kayi kokarin *sharing* zuwa wasu group din_ 

Basir mai tsiro ciwo ne dake da wuyan sha'ani sauda dama mutane kansha wahala sosai a kansa wansu kance ma ciwon baya warkewa kuma wannan batu ba haka yakeba, domin babu wata cuta daba maganinta saidai wani lokaci kafin sanin maganin za'asha wahala. 

Wannan darasi zai koya maka yadda zaka rabu da wannan cuta ta basir insha Allahu. 
*_Abubuwan bukata_*
1.Man Tafarnuwa. 
2.Man Habbatus Sauda. 
3.Man Zaituna. 
4.Auduga.
*Bayani;* Zaka/ki hade wannan abubuwa uku wato Man tafarnuwa, Man Habbatus Sauda, Man Zaitun da muka lissafa baki daya saika gauraye sosai a cikin kwalba kokuma wani abu mai tsafata. 

Zaka/ki dauki audigarka/ki dakika tanada duk lokacin da zaka/ki kwanta saika/ki dangwali wannan magani dakika hada da wannan auduga saika/ki sainya shi a dubararka/ki ma'ana zakayi Matsi dashi. 

Zaka/kiyi haka har na tsawon sati guda insha Allahu zaku samu lafiya cikin yardar Allah. 

 *_Abin Lura:_* 
Yayin yin wannan matsi akwai zafi sai an daure, amma in Allah yarda za a samu lafiya. 

*Don Allah Ayi share*

Wabillahi Taufiq.

Rubutawa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*

Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*


*- Zauren Macen Kwarai-*

*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai a turo da cikakkiyar sallam tare da cikakken suna da Address ta wannan Number +2348036692586 a WhatsApp.*
Post a Comment (0)