_*======BUDURCI NA=====*_
*🌻ABIN ALFAHRINA🌻*
Fitowa ta daya=*{6}*
Subhanalillah lokacin da iyayen ta suka Samu wan labari da bakin likita hankalin su yatashi matuqar gaske suka tambayeta ya haka bayan Susan sunbata kulawa da tarbiya ya zata musu haka?
Toh daga nan nefa tace bari ta fasa kowa yasani taga musu asalin abinda yafaru na gaskiya wanda dama batayi musu karyaba kawai de tace bata da lafiya,
Akace aje anemo yaron da yayi mata fyade koda akaje gidansu nemansa yaji labari yagudu ,
Daga Nan ne wasu nacewa azubar da cikin wasu nacewa abari,
Ana cikin wan nan haline tace itade tasan batayi zinaba kuma bada san ran akayi mata fyade koda sanin taba, nan de ciwo ya tsananta bayan wani Dan lokaci tace ga garinku nan itade ta amsa Kiran ubangijinta,
Nan nefa Sauran matasa suka bazama Neman wan nan yaron da Alkawarin idonsu idonsa sede gawarsa Shima Amma shi kam Babu labarin sa ya gudu maganar danake muku yanzu haka sama da shekara ashirin kenan ko duriyarsa ba'a sake jiba,
Yanxu wan nan laifin waye?
Yaron-?
Yarinyar-?
Iyayen yaron-?
Iyayen yarinya-?
Ko Sauran
Al'ummar gari-?
Muhadu agaba insha Allah,
Rubutawa✍🏼
Dr. Auwal Azare
*GABATARWA Miftahul ilmi*
*_Ga masu sha'awar bin shirye shiryrnmu ta Telegram se yabi ta_*👇🏽
https://t.me/miftahul_ilmi
Dan kasancewa damu ta
WhatsApp
_*Miftahul ilmi*_
Se a turo cikakken suna da Address ta wan nan Number👇🏽
07036073248