BUDURCI NA 07


_*======BUDURCI NA=====*_

*🌻ABIN ALFAHRINA🌻*

Fitowa ta daya=*{7}*

Maganar gaskiya duka sunada laifi kuma kowa yabada gudun mawa wajen rasa rayuwar yarinyar sede muna rokon Allah ya yafe musu kuskurensu.

Amma gaskiya iyayen yarinya-sunfi kowa lafi saboda sunyi sakaci duk da ko karinsu na bata tarbiya sede kuma haka Allah yatsara Kuma ya qaddara dole ya tabbata,
Yakamata ne sununa mata Babu wani aminci tsakanin ta da duk wani Namiji inde ba mijinta ba sukuma nuna mata illar kawance ko wata harka da duk wani Namiji wanda ba aure yazoba,

Agaskiya iyaye suna sakaci gurin bin umarnin Allah da manzon sa wajen yiwa yara tarbiya, dole ne uwa da uba Susa Ido matuqar sawa kan yayan su maza da mata yakamata su san shige da ficen su dawa suke Hulda dan waye daga ina yake wan zan temaka wajen maida hankalin yaran jikinsu Susan lalle ana Kula dasu kuma ansan me suke ciki,

Dan haka wajibine garemu muyi riqo da Alqur'ani da sunnah itace hanyar tsira,
Munsan mu haifi yara Amma Kula da tarbiyarsu yana mana wahala kodan jahilchi ko don girman kai wanda kuma duk ba Uzuribane gurin Mahaliccimu,

Musulunci yatsara cewa idan yara sunkai wasu shekaru araba musu shimfida wajen kwanciya wadanda suke ciki dayafa ake magana ba wai baki ko wasu daban ba,
Amma haka zakaga wasu iyaye sunbar karti suna shiga gidajensu kowane lokaci dare da rana baya suna da yara yammata balagaggu cikin gidan Basu aurar dasuba, ya zakuce barna baza yaduba ya kai baba?

Hatta yayan da kahaifa da matar ka seda musulunci yatsara lokutan da yadace su shiga da lokutan da bai kamata ba,

Muhadu agaba insha Allah,
Rubutawa✍🏼
Dr. Auwal Azare

*GABATARWA Miftahul ilmi*

*_Ga masu sha'awar bin shirye shiryrnmu ta Telegram se yabi ta_*👇🏽
https://t.me/miftahul_ilmi

Dan kasancewa damu ta
WhatsApp
_*Miftahul ilmi*_
Se a turo cikakken suna da Address ta wan nan Number👇🏽
07036073248
Post a Comment (0)