JUMLOLI DUBU ƊARI DA HARSHEN 08

JUMLOLI DUBU ƊARI DA HARSHEN HINDI

࿐࿐࿐࿐࿐࿐
FITOWA TA 08
࿐࿐࿐࿐࿐࿐

71. Mujhe dard lagta hai - Ina jin tsoro.

72. Khuda ke liye - Don Allah/saboda Allah.

73. Mein bazar jana hoon - zan je kasuwa

74. Sadiya ek chatur ladke hai - Sadiya yarinya ce mai wayau.

75. Athidi, tum kab jaoge? - baƙo, yaushe za ka koma?

76. Main ek chhatra hoon - ni ɗalibi ne /ni ɗaliba ce.

77. Main vaisa nahi hoon - ba haka nake ba.

78. Woh kutta bohut hi katarnak hai - wancan Karen mugu ne sosai.

79. Yeh Ladka hai - wannan yaro ne.

80. Yeh Ladki hai - wannan yarinya ce.

Zan ci gaba in shaa Allah.

©️✍🏻
 Jamilu Abdurrahman 
   (Mr. Writer) 
    +2348185819176
Haimanraees@gmail.com 

Post a Comment (0)