JUMLOLI DUBU ƊARI DA HARSHEN 09


JUMLOLI DUBU ƊARI DA HARSHEN HINDI

࿐࿐࿐࿐࿐࿐
FITOWA TA 09
࿐࿐࿐࿐࿐࿐

81. Main apna ghar ko beharna karta hoon - Ina share gidanmu ne.

82. Yeh Ladki bohut sundar hai - wannan yarinyar kyakkywa ce sosai.

83. Yeh Ladka pyaara hai - wannan yaron kyakyawa ne.

84. Ek bar phirse khoshih karo - ka sake gwadawa.

85. Dil jo kahega vohi maanoongi - Zan bi duk abin da zuciyata ta umurta.

86. Yeh Ladka chota hai - wannan yaro ne ƙarami.

87. Yeh Ladki choti hai - wannan yarinya ce ƙarama.

88. Maine apna pustak sab padha - Ina karanta littafina ne.

89. Yeh roti garam hai - wannan biredin yana da zafi.

90. Aap kab nikalte ho? - yaushe za ka/ki tafi?

Zan ci gaba in shaa Allah.


©️✍🏻
 Jamilu Abdurrahman 
   (Mr. Writer) 
    +2348185819176
Haimanraees@gmail.com 
Post a Comment (0)