FASSARAR WAƘAR TU MERI ZINDAGI

FASSARAR WAƘAR TU MERI ZINDAGI HAI 


• Waƙa - Tu Meri Zindagi Hai 

• Shiri - Aashiqui 

• Shekarar Fita - 1990

• Harshe - Hindi = Hausa 

• Sauti - Nadeem–Shravan

• Rubutawa - Sameer

• Kamfani - T-Series

• Rerawa - Kumar Sanu & Anuradha

• Fassararawa - Jamilu Abdulrahman 


• Tu meri zindagi hai

Ke ce rayuwata. 

• Tu meri har khushi hai

Ke ce duk wani farinciki nawa. 

• Tu meri zindagi hai

Ke ce rayuwata. 

• Tu meri har khushi hai

• Tu hi pyar, tu hi chahat

Ke ce masoyiyata, ke ce abar ƙauna ta. 

• Tu hi aashiqui hai

Ke ce soyayyar tawa. 

• Tu meri zindagi hai

Ke ce rayuwata. 

• Tu meri har khushi hai

• Pehli mohabbat ka ehsaas hai tu 

Ke ce taɓi/ɗanɗanon farkon soyayya. 

• Pehli mohabbat ka ehsaas hai tu 

Ke ce taɓi/ɗanɗanon farkon soyayya. 

• Bujhke joh bujh na paayi 

Wacce ba a taɓa iya kauda ita. 

• Woh pyaas hai tu 

Ke ce wannan ƙishirwar. 

• Tu hi meri pehli khwahish 

Ke ce burina na farko. 

• Tu hi aakhri hai

Ke ce burina na ƙarshe. 

• Tu meri zindagi hai

Ke ce rayuwata. 

• Tu meri har khushi hai

• Har zakhm dil ka tujhe dil se dua de 

Kowane ciwo da ke zuciyata ke yake yi wa addu'a. 

• Har zakhm dil ka tujhe dil se dua de 

Kowane ciwo da ke zuciyata ke yake yi wa addu'a.

• Khushiyan tujhe gham saare 

Fatan Allah ya baki dukkan wani farinciki. 

• Mujhko khuda de

Ni kuma ya bani dukkan damuwar. 

• Tujhko bhula na paaya

Ba zan iya mantawa da ke ba. 

• Meri bebasi hai 

Gazawata kenan. 

• Tu meri zindagi hai

Ke ce rayuwata. 

• Tu meri har khushi hai

• Tu meri zindagi hai

Kai ne rayuwata. 

• Tu meri har khushi hai

Kai ne duk wani farinciki nawa. 

• Tu hi pyar, tu hi chahat

Kai ne masoyina, kai ne abun ƙauna ta. 

• Tu hi aashiqui hai

Kai ne soyayyar tawa. 
• Tu meri zindagi hai

Ke ce rayuwata. 

• Tu meri har khushi hai


©️✍🏻
 Jamilu Abdulrahaman
   (Mr. Writer) 
Haimanraees@gmail.com

Post a Comment (0)