FASSARAR WAƘAR KOI TUM SA NAHIN
• Waƙa - Koi Tumsa Nahin
• Shiri - Krrish
• Harshe - Hindi = Hausa
• Shekarar Fita - 2006
• Sauti - Rajesh Roshan
• Rubutawa - Ibraheem Ashk, Nasir Faraaz & Vijay Akela
• Kamfani - T-Series
• Rerawa - Sonu Nigam & Shreya Ghoshal
• Fassarawa - Jamilu Abdulrahman
• Dhoop Nikalti Hai Jahaan Se (x3)
A wurin da hasken rana ke hudowa.
• Chandni Rehti Hai Jahaan Pe
A wurin da hasken wata ke ɓoyewa.
• Khabar Yeh Ayi Hai Wahaan Se
Daga can ne wannan labarin ya zo.
• Koi Tumsa Nahin, Oh Koi Tumsa Nahin (x2)
Babu wata tamkar ki, Oh! Babu wata tamkar ki.
• Neend Chupti Hain Jahaan Pe (x3)
A wurin da barci ke ɓoyewa.
• Khwaab Sajte Hain Jahaan Pe
A wurin da ake ƙawata mafarkai.
• Khabar Yeh Ayi Hai Wahaan Se
Daga can ne wannan labarin zo.
• Koi Tumsa Nahin, Oh Koi Tumsa Nahin (x2)
Babu wan tamkar ka, Oh! Babu wani tamkar ka.
• Phool, Titli Aur Kaliyaan, Ho Gaye Tumse Khafa
Furanni, malam-buɗe littafi da kuma tohon fulawoyin duk sun fusata saboda ke.
• Hoo Phool, Titli Aur Kaliyaan, Ho Gaye Tumse Khafa
Furanni, malam-buɗe littafi da kuma tohon fulawoyin duk sun fusata saboda ke.
• Chhen Li Joh Tumne Inse, Pyaar Ki Har Ek Ada
Saboda kin sace duk wani salo na soyayya daga gare su.
• Pyaar Ki Har Ek Ada
Kowane irin salo na soyayya.
• Rang Banta Hain Jahaan Pe (x3)
A wurin da ake haɗa kala.
• Roop Milta Hain Jahaan Se
A wurin da ake bayar da kamanceceniya/ɓuya.
• Khabar Yeh Ayi Hai Wahaan Se
Daga can ne wannan labarin ya zo.
• Koi Tumsa Nahin, Oh Koi Tumsa Nahin (x2)
Babu wata tamkar ki, Oh! Babu wata tamkar ki.
• Mere Dilke Chor Ho Tum, Kiya Tumhe Ehsaas Hai
Kai ne ɓarawon zuciyata, ka sa na ji hakan.
• Haan Mere Dilke Chor Ho Tum, Kiya Tumhe Ehsaas Hai
Eh Kai ne ɓarawon zuciyata, ka sa na ji hakan.
• Ishq Tha Duniya Mein Jitna, Sab Tumhare Paas Hai
Duk wani so da yake cikin duniyar nan, komai na tare da kai.
• Sab Tumhare Paas Hai
Komai na tare da kai.
• Hai Deewanapan Jahaan Pe (x3)
A wurin da akwai haukar so.
• Bante Hain Aashiq Jahaan Pe
Wurin da aka haifi so.
• Khabar Yeh Ayi Hai Wahaan Se
Daga can ne wannan labarin ya zo.
• Koi Tumsa Nahin, Oh Koi Tumsa Nahin (x2)
Babu wan tamkar ka, Oh! Babu wani tamkar ka.
• Dhoop Nikalti Hai Jahaan Se (x3)
A wurin da hasken rana ke hudowa.
• Chandni Rehti Hai Jahaan Pe
A wurin da hasken wata ke ɓoyewa.
• Khabar Yeh Ayi Hai Wahaan Se
Daga can ne wannan labarin ya zo.
• Koi Tumsa Nahin, Oh Koi Tumsa Nahin (x2)
Babu wata tamkar ki, Oh! Babu wata tamkar ki.
• Koi Tumsa Nahin, Oh Koi Tumsa Nahin (x2)
Babu wan tamkar ka, Oh! Babu wani tamkar ka.
©️✍🏻
Jamilu Abdulrahaman
(Mr. Writer)
Haimanraees@gmail.com