FASSARAR WAƘAR DHEERE DHEERE SE
• Waƙa - Dheere Dheere Se
• Shiri - Aashiqui
• Shekarar Fita - 1990
• Harshe - Hindi = Hausa
• Sauti - Nadeem–Shravan
• Rubutawa - Rani Malik Rahul Roy
• Kamfani T-Series
• Rerawa - Kumar Sanu & Anuradha
• Fassarawa - Jamilu Abdulrahman
• Dheere dheere se meri zindagi mein aana
Kin shiga rayuwata a hankali a hankali.
• Dheere dheere se dil ko churana
Kin sace zuciyata a hankali a hankali.
• Tumse pyar hum mein hai kitna jaan-e-jaana
Irin ƙaunar da nake miki masoyiyata.
• Tumse milkar tumko hai batana
Ina so in ganki domin na faɗa miki.
• Dheere dheere se meri zindagi mein aana
Ka shiga raguwata a hankali a hankali.
• Dheere dheere se dil ko churana
Ka sace zuciyata a hankali a hankali.
• Tumse pyar hum mein hai kitna jaan-e-jaana
Irin ƙaunar da nake maka masoyina.
• Tumse milkar tumko hai batana
Ina so in ganka domin na faɗa maka.
• Jabse tujhe dekha
Tun da na ganki.
• Dil ko kahin aaraam nahi
Zuciyata ta kasa samun sukuni.
• Mere honthon pe
Akan Laɓɓana.
• Ek tere sivah koi naam nahi
Babu wani suna, face naki.
• Apna bhi haal
Nima yanayi na.
• Tumhare jaisa hai saajan
Kamar naka yake masoyina.
• Bas yaad tujhe karte hai
Kai kawai nake ta tunawa da.
• Aur koi kaam nahi
Kuma bani da wani abun yi.
• Ban gaya hoon main tera deewana
Na zamo mai hauka akan soyayyarki.
• Dheere dheere se dil ko churana
Kin sace zuciyata a hankali a hankali.
• Dheere dheere se meri zindagi mein aana
Ka shiga rayuwata a hankali a hankali.
• Dheere dheere se dil ko churana
Ka sace zuciyata a hankali a hankali.
• Tune bhi aksar
Sau da dama ka kan.
• Mujhko jagaya raaton mein
Sani in kasance a farke tsawon dare.
• Aur neend churai
Kuma ka sace barci na.
• Meethi meethi baaton mein
Da daɗaɗan kalamanka.
• Tune bhi beshaq
Kema haka abin yake.
• Mujhko kitna tadpaya
(Kin) sa na wahala sosai.
• Phir bhi teri
Amma har yanzu a cikin soyayyarki nake.
• Har ek ada pe pyar aaya
Da kowane irin salonki.
• Aaja aaja ab kaisa sharmana
Taho mana, menene kuma na jin kunya?
• Dheere dheere se dil ko churana
Kin sace zuciyata a hankali a hankali.
• Dheere dheere se dil ko churana
Ka sace zuciyata a hankali a hankali.
• Tumse pyar hum mein hai kitna jaan-e-jaana
Irin ƙaunar da nake miki masoyiyata.
• Tumse milkar tumko hai batana
Ina so in ganki domin na faɗa miki.
• Dheere dheere se meri zindagi mein aana
Ka shiga rayuwata a hankali a hankali.
• Dheere dheere se dil ko churana
Ki sace zuciyata a hankali a hankali.
©️✍🏻
Jamilu Abdulrahaman
(Mr. Writer)
Haimanraees@gmail.com