ALQUR'ANI ZAI YI CETO

•┈┈┈┈•❁🌸❁•┈┈┈┈•


ALQUR'ANI ZAI YI CETO.

Daga Sahabi Abi Umamata (Radhiyallahu anhu) ya ce; Manzon Allah tsira da amincin Allah su kara tabbata a gare shi ya ce; "Ku karanta Al-'Kur'ani, domin zai yi ceto ranar Alkiyama ga masu karanta shi.

     -Muslim

#Zaurenfisabilillah

https://t.me/Fisabilillaaah

•┈┈┈┈•❁🌸❁•┈┈┈┈•
Post a Comment (0)