ILLOLIN AMFANI DA RUWAN SANYI


ILLOLIN AMFANI DA RUWAN SANYI🥛 A MATSAYIN RUWAN SHA NA YAU DA KULLUM DA KUMA AMFANIN SHAN RUWAN ZAFI DA SAFE KAFIN A CI KOMI

Rubutawa; Abdurrashid Adamu Ahmad (Danbaiwa)✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻

1. TSAIDA BUGUN ZUCIYA💓💗 bugun zuciya shike gyara dumin jiki da daidaita numfashi to ruwan sanyi yana sa bugun zuciya ya rika raguwa har takai ga tsayawa. Ko kunsan yawancin yan film na kasar indiya da yan ball da boxing da wrestling tsayawar bugun zuciya ke ajalinsu kuma bincike ya nuna yawancin shan ruwa mai sanyi yayin da suke aikine yake jawo musu..

2. LALATA TSARIN KAYAN CIKI:- shan ruwa mai sanyi yana tattare hanji guri daya sai ya sanya abinci yaki narkewa da wuri hakan kan jawo matsalar hanji ulcer kenan ko kuma tashin zuciya. Yawancin masu shan ruwan sanyi suna yawan zubda yawu ko tashin zuciya ko saurin kullewar ciki

3. DAUKE KARFIN JIKI💪🏻 Duk da cewa shan ruwan sanyi kan sa mutum yaji dadi amma a hankali yana dauke masa karfin jiki sakamakon cewa yayinda ruwan mai sanyi ya shiga jikinsa dole sai naurorin jikin sunyi kokarinsu na ganin sun maida wannan ruwan ya daidaita da dumin jikin hakan yanasa suyi rauni sakamakon kokarin da suke yana wuce haddi. Ko kun lura duk sanda kuka sha ruwan sanyi sai kunji duk jikinku sanyin ya ratsa kaman farkon zazxabi a hankali kuma sai kuji ya daina.?

4. CIWON MAKOGWARO DA DAKUSHEWAR MURYA🗣 Yawan amfani da ruwan sanyi yana lalata jijiyoyin makogwaro har sukai ga basa amfaninsu mai kyau a mai sha yakai shekaru arbain sai ya fara fama da ciwon makogwaro da dakushewar murya ko muryar ta fashe kwatankwacin mashayin taba

5.CIWON HANTA DA KODA:- dukansu suna bukatar wadataccen ruwa a jikinsu don haka yayinda bawa ya zama yana amfani da ruwa mai sanyi zai zamo su kuma suna cutuwa ta yanda aikinsu zai fara kasa in haka ta samu mutum ya shiga matsala

6. BUSAR DA RUWAN JIKI:- akwai naurori a jikin dan adam da aikinsu shine sadar da ruwa ko ina a jikin mutum ta yanda ko ina na jikinsa zai samu damar motsawa cikin nishadi. To wadannan naurorin sukan yi sanyi sakamakon ruwan sanyi sai su zama so weak

7. MATSALAR MA-AURATA:- Wannan abune tabbatacce harga likitocin zamani cewa shan ruwan sanyi yana raunata mazantakar namiji yana kuma busar da mace in mahaifarta nada rauni yana iya hana haihuwa. Yana tsinka maniyyin namiji ya zama yana saurin inzali ko kuma ya rage masa kuzari. Yana dauke niimar jiki su zamo basa gamsuwa da juna

8. BASIR DA CIWON KAI NA GEFE MIGRAINE:- shan ruwan sanyi yanda nace muku yana tattare hanji hakan yana kawo mutum ya kasa bayan gida sai ya hadu da basir. Sannan yana kawo ciwon barin kai wanda ake cewa migraine. Shi kuma migraine yana kashe jijiyoyin ido a daina gani sosai in yayi nisa har hauka yana sawa.

AMFANIN SHAN RUWAN ZAFI☕ KAFIN A KARYA🍝 DA SAFE

☎08060606050☎

Wannan maudu'i ne mai muhimmancin da na ke fatan isar da shi ga jamaa, Babu abinda ya fi tsada bayan addininmu fiye da lafiyar jiki💪🏻
Likitocin zuciya❤ suna fada cewa: Da za'a isar da wannan fatawa ga mutane da an ceto rayuka masu yawa.
Ga yadda ake yin magani da ruwan dumi☕: Abin mamaki🤔 shine da yawa daga cututtukan da Allah ya saukar babu shakka maganinta🍵 yana cikin ruwa💧 kuma Bayan haka Allah ya Fada a cikin Alqur'ani cewa ya Samar da rai ne daga Ruwa💧 to kaga Ashe kenan in Muka duba zamu Ga dukkan JIKIN mutum ruwane, misali kamar Jinin jikinsa ai Ruwa ne, haka kuma da Wani Abu zai sami mutum misali ko hadarin Mota in aka Kai shi asibiti za a Ga abinda likita zai fara masa shine Daura masa Ruwa (Drip)💧

A kasar japan an sami wasu da suka gudanar da bincike kuma sun tabbatar da cewa ruwa yana maganin cututtuka kamar haka : Ciwon kai, hawan jini, ciwon sanyi, ciwon gabobi, ciwon shanyewar jiki, bugun zuciya mai tsanani, fyarfyadiya, kiba, tari, ciwon makogwaro, ciwon koda, kunburin jijiya, cututtukan mafitsara, yawan lalacewar ciki, kunburin ciki, ciwon ido👁👁 da kunne👂🏻👂🏻 da makogwaro da kuma rikicewar hailar mata👩🏻 

GA YADDA AKE AMFANI DA RUWA BAYAN AN TAFASA SHI☕: Ka tashi da sassafe sai ka sha kofi hudu☕☕☕☕ na ruwan dumi kafin a karya. Bayan haka kar ka ci komai sai bayan minti 45. Sannan idan ka ci abinci to ka da ka sake cin komai sai bayan awa biyu. Wani lokaci mutane ko marasa lafiya suna samun matsala wajen shan kofi hudu 4 a lokaci daya, don haka sai su fara da shan kadan-kadan sai su ci gaba a hankali har su saba. 
Bincike ya tabbatar da samun warakar cututtuka masu zuwa a cikin kwanakin da aka bayyana.

Cutar sugar a cikin kwana 30, hawan jini kwana 30, lalacewar ciki 10, kansa wata 9, kunburin hanji wata 6, yawan yin magwas kwana 10, matsalar mafitsara da koda kwana 10, cuta a hanci da kunne da makogwaro kwana 20, rikicewar jinin haila kwana 15, ciwon zuciya kwana 30, ciwon kai kwana 3, nimoniya kwana 30, kibar jiki wata 4, fyarfyadiya da mutuwar barin jiki wata 9, cutar matsalar yin nunfashi wata 4. 
Ka/ki yi kokari wajen isar da wannan sako domin jamaa su anfana InshaaAllahu kana da lada me Yawan gaske. Allah ka BAMU lafiya da zaman lafiya Ameen👏🏻

DAGA ABDURRASHID ADAMU AHMAD (DANBAIWA)

☎08060606050☎

DAGA GROUP ME SUNA MAGANI💊 A GONAR🌳🌴🌲🎄🌵 YARO👶🏻

RUBUTAWA; ABDURRASHID ADAMU AHMAD u (DANBAIWA)✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻

☎08060606050☎
Post a Comment (0)