NAGARTA AKE DUBAWA


NAGARTA AKE DUBAWA 

Idan mace ta gyaru ta zama mai Tarbiyya, mai kamewa da da'a ma Allah. Ana fatan 'ya'yan da zata samu suma su zama haka. A guji auren ganganci, a rika lura da nagarta!. 

Maza da mata aji tsoron Allah kuma a kame a kiyaye mutunci sannan a riƙa fifita hakkin Allah akan na kowa da kuma neman ilmin addini da zama da mutanen kirki... Da sannu Allah zai sanya albarka cikin rayuwan auren ku, kuma ya azirtaku da wasu zuri'a masu albarka da zasu gina al'umma.

#Zaurenfisabilillah

Telegram: https://t.me/Fisabilillaaah
Post a Comment (0)