GIRMA DA DARAJAR MATA


*GIRMA DA DARAJAR MATA* 

Imam Ar-Razi Allah ya masa rahama yana cewa "Allah bai ambaci mata ba acikin Alqur'ani sai dai da siffofinsu, bai kuma ambace su da sunan jinsi ba, Allah ya ƙirasu da {وحور عين} awani wuri kuma ya ƙirasu da {عربا أتربا} awani wurin kuma yace {قاصرات الطرف}.
   Allah bai ƙirasu da sunan jinsi ba saboda abubuwa guda biyu:-
1. Na farko, domin a ɓoye haƙiƙaninsu, saboda sunan jinsi yana bayyana haƙiƙanin abu samada yadda siffa take bayyanawa.
2. Saboda girmansu da darajar su, kuma saboda su ƙara kyau da shauƙi zuwaga waɗanda akayiwa tanadinsu a Aljannah, domin ya'yan masu mulki ba'a ƙiransu sai dai siffantasu". 

تفسير الرازي ٢٩/٣٧٥

#zaurenfisabilillah
https://t.me/Fisabilillaaah
Post a Comment (0)