ADDU'A LOKACIN DA KAGA SABON JINJIRIN WATA
Annabi S.a.w ya kasance idan yaga sabon jinjirin wata yana cewa:
*(ﺍﻟﻠَّﻪُ ﺃَﻛْﺒَﺮُ، ﺍﻟﻠَّﻬُﻢَّ ﺃَﻫِﻠَّﻪُ ﻋَﻠَﻴْﻨَﺎ ﺑِﺎﻟْﺄَﻣْﻦِ ﻭَﺍﻟْﺈِﻳﻤَﺎﻥِ، ﻭَﺍﻟﺴَّﻼَﻣَﺔِ ﻭَﺍﻟْﺈِﺳْﻼَﻡِ، ﻭَﺍﻟﺘَّﻮْﻓِﻴﻖِ ﻟِﻤَﺎ ﺗُﺤِﺐُّ ﺭَﺑَّﻨَﺎ ﻭَﺗَﺮْﺿَﻰ، ﺭَﺑُّﻨَﺎ ﻭَﺭَﺑُّﻚَ ﺍﻟﻠَّﻪُ)*
_Allahu akbar, allahumma ahillahu 'alayna bil-amni wal-eeman, wassalamati wal-islam, wattawfeeiqi lima tuhibbu watarda, rabbuna warabbukal-lah_.
@ﺍﻟﺘﺮﻣﺬﻱ، /5 504،ﺑﺮﻗﻢ3451 ، ﻭﺍﻟﺪﺍﺭﻣﻲ ﺑﻠﻔﻈﻪ، 1/336،ﻭﺍﻧﻈﺮ : ﺻﺤﻴﺢ ﺍﻟﺘﺮﻣﺬﻱ، 3/157.
A wata riwayar Manzon Allah s.a.w idan yaga sabon jinjirin wata yana cewa:
*(ﺍﻟﻠﻬﻢ ﺃﻫﻠﻪ ﻋﻠﻴﻨﺎ ﺑﺎﻟﻴﻤﻦ ﻭﺍﻹﻳﻤﺎﻥ ﻭﺍﻟﺴﻼﻣﺔ ﻭﺍﻹﺳﻼﻡ ﺭﺑﻲ ﻭﺭﺑﻚ ﺍﻟﻠﻪ)*
@ﻗﺎﻝ ﺍﻟﺘﺮﻣﺬﻱ :ﺣﺪﻳﺚ ﺣﺴﻦ
*Allah ya sadar da mu da wannan wuta mai albarka muna masu imani da samun damar aiwatar da aiyukan alkhairi masu yawa.*