FASSARAR WAƘAR JUDAA
• Waƙa - Judaa
• Fim - Ishqedarriyaan
• Harshe - Hindi = Hausa
• Shekarar Fita - 2015
• Sauti - Jaidev Kumar
• Rubutawa - Kumaar
• Kamfani - Zee Music Company
• Rerawa - Arijit Singh
• Fassarawa - Jamilu Abdulrahman
• Aansuon Ne Nazar Mein Jagah Banaayi
Hawaye suna samu wurin zama a idanuna.
• Zindagi Ka Hissa Bani Tanhaayi
Kaɗaici ya zamo wani ɓangare na rayuwata.
• Aansuon Ne Nazar Mein Jagah Banaayi
Hawaye suna samu wurin zama a idanuna.
• Zindagi Ka Hissa Bani Tanhaayi
Kaɗaici ya zamo wani ɓangare na rayuwata.
• Poori Hoke Bhi Poori Na Ho Saki Duaa…
Har zuwa lokacin da na kammala ba a amsa min addu'a ta ba.
• Tujhse Judaa Judaa Hua Main Judaa Hua
Na rabu da ke.
• Mujhse Khafa Khafa Yahaan Mera Khuda Hua
Da alama ubangijina fushi yake yi da ni.

• Kareeb Se Guzar Gaya
Kin wuce ta kusa da ni.
• Kyun Mujhko Tanha Kar Gaya
Me ya sa kika sani a Kaɗaici?
• Kareeb Se Guzar Gaya
Kin wuce ta kusa da ni.
• Kyun Mujhko Tanha Kar Gaya
Me ya sa kika sani a Kaɗaici?
• Khaali Khaali Dil Mein Ek Dard Aisa Bhar Gaya
Kin cika zuciyata da ƙunci ba tare da wani dalili ba.
• Jiski Kehte Hai Duniya Mein Koi Nahi Dawaa…
Mutane sun yarda cewa babu maganin wannan ƙuncin a duniya.
• Tujhse Judaa Judaa Hua Main Judaa Hua
Na rabu da ke.
• Mujhse Khafa Khafa Yahaan Mera Khuda Hua
Da alama ubangijina fushi yake yi da ni.
• Tujhse Judaa Judaa Hua Main Judaa Hua
Na rabu da ke.
• Mujhse Khafa Khafa Yahaan Mera Khuda Hua
Da alama ubangijina fushi yake yi da ni.
• Tujhse Judaa Judaa Hua Main Judaa Hua
Na rabu da ke.
• Mujhse Khafa Khafa Yahaan Mera Khuda Hua
Da alama ubangijina fushi yake yi da ni.
• Bewajah Safar Mein Tha
Kin wanzu a cikin tafiyata ba tare da wani dalili ba.
• Pal Do Pal Nazar Mein Tha
Kin wanzu a cikin ganina na ɗan wani lokaci.
• Bewajah Safar Mein Tha
Kin wanzu a cikin tafiyata ba tare da wani dalili ba.
• Pal Do Pal Nazar Mein Tha
Kin wanzu a cikin ganina na ɗan wani lokaci.
• Khamakhaan Bhatak Gaya Accha Bhala Dil Ghar Mein Tha
Bagidajiyar zuciyata wacce take zaune lafiya a tare da ni sai ga shi ta ɓace babu dalili.
• Kaise Bin Tere Hogi Ye Zindagi Bataa…
Ta yaya zan iya ci gaba da rayuwata ba tare da ke ba, don Allah ki faɗa min.
• Tujhse Judaa Judaa Hua Main Judaa Hua
Na rabu da ke.
• Mujhse Khafa Khafa Yahaan Mera Khuda Hua
Da alama ubangijina fushi yake yi da ni.
• Tujhse Judaa Judaa Hua Main Judaa Hua
Na rabu da ke.
• Mujhse Khafa Khafa Yahaan Mera Khuda Hua
Da alama ubangijina fushi yake yi da ni.
• Tujhse Judaa Judaa Hua Main Judaa Hua
Na rabu da ke.
• Mujhse Khafa Khafa Yahaan Mera Khuda Hua
Da alama ubangijina fushi yake yi da ni.
©️✍🏻
Jamilu Abdulrahaman
(Mr. Writer)
08185819176
Haimanraees@gmail.com