No title

Fassarar Waƙar Pyaar Ki Ek Kahani

• Waƙa - Pyaar Ki Ek Kahani

• Fim - Krrish

• Harshe - Hindi = Hausa 

• Shekarar Fita - 2006

• Sauti - Rajesh Roshan

• Rubutawa - Ibrahim Ashq

• Kamfani T-Series

• Rerawa - Sonu Nigam & Shreya Ghosal

 • Fassarawa - Jamilu Abdulrahman 

Ooo… O….

• Aao Sunaoon Pyaar Ki Ek Kahani

Bari in karanto wani labarin soyayya. 

• Ek Tha Ladka Ek Thi Ladki Deewani

Akwai ni saurayi da kuma wata Mahaukaciyar yarinya. 

Ooo… O….

• Aao Sunaoon Pyaar Ki Ek Kahani

Bari in karanto wani labarin soyayya. 

• Ek Tha Ladka Ek Thi Ladki Deewani

Akwai ni saurayi da kuma wata Mahaukaciyar yarinya. 

• Woh Bhi Hasne Lagi Thi, Yeh Bhi Hasne Laga Tha

Da ta fara dariya, shi ma sai ya fara dariya. 

• Dono Samjhe Nahi The, Woh Jo Hone Laga Tha

Dukkansu ba su ankare da abin da ya fara faruwa a tsakaninsu ba. 

• Aao Sunaoon Pyaar Ki Ek Kahani

Bari in karanto wani labarin soyayya. 

• Ek Tha Ladka Ek Thi Ladki Deewani

Akwai ni saurayi da kuma wata Mahaukaciyar yarinya. 

Hmm… Mmm… 

Ooo… O….

• Jo Bhi Kehna Na Tha, Woh Bhi Kehne Lage

Sai suka fara faɗar abubuwan da be kamata ace suna faɗa ba. 

• Jo Bhi Sunna Na Tha, Woh Bhi Sunne Lage

Sai suka fara jin abin da Be kamata ace sun ji ba. 

• Jo Bhi Kehna Na Tha, Woh Bhi Kehne Lage

Sai suka fara faɗar abubuwan da be kamata ace suna faɗa ba. 

• Jo Bhi Sunna Na Tha, Woh Bhi Sunne Lage

Sai suka fara jin abin da Be kamata ace sun ji ba. 

• Aa Rahi Hai Hassi, Mujhko Iss Baat Par

Wannan (labarin) ya bani dariya 

• Kis Tarha Pyaar Mein, Dono Khone Lage

Yadda dukkansu suka fara ɓacewa a cikin soyayya. 

• Dono Khone Lage...

Dukkansu sun fara ɓacewa. 

Mmm Hmm Hmm Aaa Haa Haa…

• Jaan Ne Wali Baat Thi Anjaani

Har yanzu ba a san abubuwan da ya kamata ace an sani ba. 

• Ek Tha Ladka Ek Thi Ladki Deewani

Akwai ni saurayi da kuma wata Mahaukaciyar yarinya. 

• Woh Bhi Hasne Lagi Thi, Yeh Bhi Hasne Laga Tha

Da ta fara dariya, shi ma sai ya fara dariya. 

• Dono Samjhe Nahi The, Woh Jo Hone Laga Tha

Dukkansu ba su ankare da abin da ya fara faruwa a tsakaninsu ba. 

• Aao Sunaoon Pyaar Ki Ek Kahani

Bari in karanto wani labarin soyayya. 

• Ek Tha Ladka Ek Thi Ladki Deewani

Akwai ni saurayi da kuma wata Mahaukaciyar yarinya. 

Ooo… O….

• Koi Tarsa Na Tha, Koi Tadpa Na Tha

Babu mai jin ƙishi a cikinsu, babu wanda ya galabaita. 

• Woh Mile Is Tarah, Dil Bhi Dhadka Na Tha

Sun haɗu ne ta wata irin hanya wacce ko sautin bugun zuciya ma ba a ji. 

• Hone Wali Magar, Baat Ho Hi Gayi

Sai dai kuma zantukan soyayyar da za su faru, sun faru. 

• Pyaar Ki Raah Mein, Zindagi Kho Gayi…

A layin soyayya, rayuwa ta ɓace. 

• Zindagi Kho Gayi...

Rayuwa ta ɓace.

Mmm Hmm Hmm Hmm Hmm Mmm…

• Dil Ne Dil Se Aise Ki Manmaani

Ɗaya zuciyar ta ci galaba akan ɗayar. 

• Ek Tha Ladka Ek Thi Ladki Deewani

Akwai ni saurayi da kuma wata Mahaukaciyar yarinya. 

Woh Bhi Hasne Lagi Thi, Yeh Bhi Hasne Laga Tha

Da ta fara dariya, shi ma sai ya fara dariya. 

• Dono Samjhe Nahi The, Woh Jo Hone Laga Tha

Dukkansu ba su ankare da abin da ya fara faruwa a tsakaninsu ba. 

• Aao Sunaoon Pyaar Ki Ek Kahani

Bari in karanto wani labarin soyayya. 

• Ek Tha Ladka Ek Thi Ladki Deewani

Akwai ni saurayi da kuma wata Mahaukaciyar yarinya. 

Ooo… O...

©️✍🏻
 Jamilu Abdulrahaman
   (Mr. Writer) 
  08185819176 
Haimanraees@gmail.com

Post a Comment (0)