Yadda Ake Hadin Dayake Motsa Sha'awan Mace

*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*



Yadda Ake Hadin Dayake Motsa Sha'awan Mace


Zaki nemi kayan hadi kamar haka;
* Garin Albabunaj
* Garin kirfat
* Garin kanunfari
* Zuma
*Bayani;* Zaki samu wadannan kayan hadin sai ki hadesu guri guda ki gauraya ki zuba a cikin Zuma ki juya sai ki ki dunga sha.

Wabillahi Taufiq.

Rubutawa: *Abu Imam (Auwal)*

Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal)*

*- Zauren Macen Kwarai-*

*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai su tura da cikeken sunansu tare daga in da take, ta wannan numba;* 👇 👇 👇

08162268959
Post a Comment (0)