*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*
Yadda Ake Hadin Ruwan Rake Don Karin Ni'ima
Zaki nemi kayan hadi kamar haka;
* Ruwan rake
* Ruwan apple
* Ruwan kwakwa
* Madara peak
*Bayani;* Zaki samu wadannan kayan hadin sai ki hadesu guri guda ki gauraya ki zuba madara peak ki juya ki dunga sha.
Wabillahi Taufiq.
Rubutawa: *Abu Imam (Auwal)*
Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal)*
*- Zauren Macen Kwarai-*
*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai su tura da cikeken sunansu tare daga in da take, ta wannan numba;* 👇 👇 👇
08162268959