KOWA YA DIBA DA ZAFI 03

🤷🏼‍♂ *_KOWA YA DIBA DA ZAFI // 03_* 👊🏻

Ta ce tana qaunarsa, kuma ta dauki alqawarin za ta aure shi, duk kuwa da sanin cewa ba ita za ta ba da kanta ba, a daidai wannan lokacin, ta bayyana cewa iyayenta ba sa so, yallaboi kuma ya san da haka amma ya ci gaba.

To bayan 'yan watanni ta zo wurinsa da kukanta har da hawaye, ta gaya masa cewa mahaifinta fa ya ce zai ba wani, sai dai a dada dagewa da roqon Allah, gogan bai dau haske ba, sai da ya ji ta auri wani sai ya ce Allah ya isa an yaudare shi, anya haka ne kuwa?

Zamu ci gaba insha Allah.

17/09/2018

Rubutawa: Baban Manar.

Gabatarwa: Abu-Unaisa.

Wallafawa:- Ãbûbäkår Êkâ.

Ya kai dan uwa mai Albarka ka taya mu yada wannan karatu/sako zaka samu lada mai yawa, domin yada ilimi yana da daga cikin Abubuwan da suke kusan ta bawa ga Mahalicci.
_______________________________

» Zauren *_📖MIFTAHUL ILMI📖_* (WhatsApp).

→ ‎Ga ma su sha'awar shiga Zauren 🔑 _*MIFTAHUL ILMI*_🔑 a whatsApp sai a turo da CIKAKKEN SUNA zuwa ga lambar mu *(07036073248)* ta ‎whatsApp.


Post a Comment (0)