*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*
Yadda Ake Hadin Dayake Maigida Gamsuwa Yayin Jima'i
Yar uwa wannan hadin yana saka mace ta zama mai ni'ima da saurin jikewa.
Zaki nemi kayan hadi kamar haka;
* Garin gero
* Garin yayan zogale
* Madarar shanu
* Garin tumfafiya
*Bayani;* Zaki samu wadannan garin sai ki hadesu guri guda ki gauraya idan ya hade sai ki dunga diba kina sha da madara.
Wabillahi Taufiq.
Rubutawa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*
Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*
*- Zauren Maceng Kwarai-*
*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai a shiga ta wannan link din* 👇👇👇
https://chat.whatsapp.com/GqtP5PUubzCHPlL92GDFT1
