Me Ake Nufi Da Daukewar Ni'ima

*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*



Me Ake Nufi Da Daukewar Ni'ima


Yar uwa daukewar ni'ima shine mace taji ba wani danshi ko ruwa a gabanta.

Yar uwa daukewar ni'ima yana faruwa ne saboda ciwon sanyi.

Yar uwa daukewar ni'ima yana haifar da kiyayya a tsakani ma'aurata domin duk lokacin da ake saduwa kowa zai ga dan uwansa yana cutar da shi ne.

Yar uwa wannan matsala tana faruwa ne sobada cututtukan al'aura idan ya samu mace.

Yar uwa ki sani ni'ima shine daraja da kimarki a wajen mijinki, kuma kema zaki samu kwanciyar hankali da walwala.

Yar uwa duk abin da zakiyi kiga ki dauwamar ma kanki ni'ima yakamata kiyi don samu zamantakewar aure mai dadi.


Wabillahi Taufiq.

Rubutawa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*

Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*


*- Zauren Maceng Kwarai-*


*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai a shiga ta wannan link din* 👇👇👇

https://chat.whatsapp.com/GqtP5PUubzCHPlL92GDFT1
Post a Comment (0)