Bayani Akan Ruwan Ciwon Wanda Ke Zuba A Gaban Mace

*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*




Bayani Akan Ruwan Ciwon Wanda Ke Zuba A Gaban Mace


*Ruwan Ciwo;* Wani ruwa ne wanda ke zuba a gaban mace, ruwa ne fari kamar majina kuma yana zuba ne guda-guda.


Wabillahi Taufiq.

Rubutawa: *Abu Imam (Auwal)*

Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal)*

*- Zauren Macen Kwarai-*

*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai su tura da cikeken sunansu tare daga in da take, ta wannan numba;* 👇 👇 👇

08162268959*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*

*_Yadda Ake Hadin Man Kadanya Don Magance Dadewan Gaban Mace_*


Zaki nemi kayan hadi kamar haka;
* Man kadanya
* Man zaitun
* Man tafarnuwa
* Man kwakwa
* Man habbatus saudah
*Bayani;* Zaki samu wadannan kayan hadin sai ki hadesu guri guda ki gauraya in sun hade sai ki dunga diba kina sawa a gaba.

Wabillahi Taufiq.

Rubutawa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*

Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*

*- Zauren Macen Kwarai-*

*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai su tura da cikeken sunansu tare daga in da take, ta wa'innan numba;* 👇 👇 👇

08162268959,08038902454
Post a Comment (0)